Burodi zai yi tsada biyo bayan janye yajin aikin da masu sana’ar burodin zasu yi

Bread
Bread

Masu sana’ar burodi a jihar kogi zasu janye yajin aikin da suke gudanarwa ranar Litinin 25 ga watan da muke ciki, da sabon farashi mai tsada na burodi.

Shugaban kungiyar masu sanar’ar burodi na jihar Kogi, Mista Gabriel Bamidele-Adeniyi, ya sanar da hakan ne a wata tautaunawa da yayi da kamfanin dilancin labarai na kasa NAN a jihar Lagos.

“ Burodin da ake siyansa da Naira 200, yanzu zai kai 240 zuwa 250 da kuma wanda da ake siyansa dari 600 zai kuma 750, wanda kuma ake siyansa da 700 zai kuma dari 880 na dari 800 kuma zai kai 980 zuwa 1000.”

“Muna so mutane su sani karin da aka samu  ba daga mu bane, ya zama dole ne sakamakon tsadar kayan da muke amfani dasu wajan hada burodin ne ya jawo hakan”

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here