Kamfanin jirgin sama na Max Air ya sa ranar da zai dawo jigilar cikin gida

Max Air.jpeg
Max Air.jpeg

Kamfanin jirgin sama na Max Air ya ce jirgin su zai dawo jigilar cikin gida daga ranar 30 ga watan Yulin shekarar 2023, bayan dakatar da jirgin da aikai daga aikin

Jaridar Solacebase ta rawaito cewa hukumar dake kula da tashi da saukar jiragen sama na kasa (NCAA) ta dakatar da jirgin daga aiki sakamakon barazanar tsaro.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here