Shugaban kusa Muhammad Buhari, ya bayyana dalilin sa na kin kurar gwamnan babban bankin najeriya, Godwin Emefiele, bisa shigar sa harkar siyasa
Shugaban kasar ya ce, Godwin Emefiele, zai iya tsayawa takara ba tare da ya bar aiki ba.
Shugaban ya kara da cewa dokar babban bankin najeriya CBN, bata ce a cire gwamnan bankin ba don ya shiga siyasa.
Buharin ya bayyana hakan ne yayin hirar da yayi da Bloomberg published ranar Talata..












































