Kungiyar ma’aikatan hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC sun shiga yajin aiki, bisa kin biyan su albashi.
Maikatan wadan da ke karkashin kungiyar maikatan lafiya MHWUN, sun sanar da tsunduma yajin aikin yau Laraba.
Yayin da shugaban kungiyar Auwalu Yusuf Kiyawa, ki jawabi a jihar Lagos, ya ce yajin aikin ya fara daga yau.
Sanan ya kara da cewa kungiyar bazata janye yajin aikin ba har sai an biya su hakokin su.
Munata tafe da karin bayani a nan gaba












































