Tag: Education
Ɗalibai 420,415 cikin su miliyan 1.95 ne kaɗai da suka rubuta...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan (JAMB) ta ce cikin dalibai miliyan 1,955,069 da suka rubuta jarrabawar a shekarar 2025, sama da...
Fursunoni 62 sun kammala karatun boko zaman su na gidan yari...
Hukumar da ke kula da gidajen ajiya da gyaran hali ta kasa NCoS ta ce ta yaye fursunoni 62 a karkashin shirinta na ci...
Jami’ar KHAIRUN ta yi bikin rantsar da sabbin dalibai sama da...
Jami’ar Khalifa Isyaku Rabi’u da ke Kano (KHAIRUN), a ranar Alhamis ta gudanar da bikin rantsar da sabbin dalibai karo na biyu, inda ta...
Gwamnatin tarayya ta umurci manyan makarantu su tallata guraben aiki a...
Ministan Ilimi Dr. Tunji Alausa, ya umurci dukkan manyan makarantun gwamnatin tarayya da aka ba su izinin daukar ma’aikata da su tallata guraben aiki...
Jihar Jigawa ta amince da kashe Naira biliyan 15 a fannin...
Gwamnatin Jigawa ta amince da Naira biliyan 15.8 don gudanar da ingantaccen tsarin ilimi a matakin farko na don bunkasa samar da ilimi mai...
Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta Tarayya a...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya canza sunan Jami’ar Ilimi ta tarayya da ke Kano zuwa Jami’ar Ilimi ta Yusuf Maitama Sule.
Wata sanarwa da...
Tinubu ya amince da bada lasisin kafa Jami’ar Sadarwa ta Tonnie...
Majalisar zartaswa ta tarayya (FEC), a taronta na uku a ranar Litinin, ta amince da bayar da lasisi ga jami’o’i 11 masu zaman kansu...
Gwamnatin Kano ta sanar da ranar fara hutun zangon karatu na...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da ranar Juma’a 28 ga watan Fabrairun 2025 a matsayin ranar hutu na zango na biyu ga dukkan makarantun...
Ba za mu sake tsawaita lokacin yin rajistar UTME bayan cikar...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta ce ba za ta sake tsawaita lokacin yin rajistar jarrabawar shiga manyan makarantu...
Ƴan baya za su yi mana hukunci da tsauri idan muka...
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ce, ‘yan baya za su yi wa shugabannin kasar nan hukunci da tsauri idan suka bar makarantun gwamnati...
Jami’ar tarayya Kashere ta rattaba hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa da...
A wani gagarumin yunkuri na inganta hadin gwiwar ilimi da kuma cudanya a duniya, Jami’ar tarayya, Kashere (FUK) a Jihar Gombe, ta kulla yarjejeniyar...
Gwamnan Kano ya haramtawa dalibai yin aikin wahala a makarantu
Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya yi gargadi ga malaman makaranta, inda ya haramta musu saka dalibai yin aikin wahala tukuru, a filin makaranta...
Sabon shugaban kungiyar Hausa na kwalejin ilimi ta Aminu Kano hadin...
Sabon zababben shugaban kungiyar daliban Hausa na kwalejin ilmi ta Aminu Kano (AKCOE) hadin gwiwa da jami'ar tarayya da ke Dutsin-ma a jihar...
NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar 2024, tare da sunayen masu...
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta Kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta shekarar 2024, inda dalibai 57,114 suka samu maki...
Jami’ar tarayya ta Kashere ta nada sabon magatakarda, Bursar
Majalisar gudanarwa ta Jami’ar tarayya ta Kashere a Jihar Gombe ta amince da nadin babban magatakarda da Bursar daga ranar 11 ga Fabrairun 2025.
SolaceBase...
Za mu fara biyan alawus na Naira dubu 77 daga watan...
Shugaban hukumar kula da matasa masu yiwa ƙasa hidima NYSC, Birgediya Janar Yushau Ahmed ya ce za a fara biyan matasan alawus din naira...
Hukumar JAMB ta sauya ranar jarrabawar UTME
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta sanar da ranar Litinin, 3 ga watan Fabrairu a matsayin ranar rubuta jarrabawar UTME...
Jami’ar KWARA ta yi martani kan dakatarwar ilimin shari’a da JAMB...
Jami’ar jihar Kwara (KWASU) Melete, ta ce dakatarwar shekara daya da aka yi na bada gurbin karatu ga daliban shari’a a baya bayan nan...
Labarai cikin hotuna: yadda kungiyar NLC ke gudanar da zanga-zanga a...
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta soma gudanar da zanga-zanga a fadin kasar domin tilasta wa gwamnatin kasar biyan bukatun kungiyar Malaman Jami'o'i ta ASUU.
Ga...
Buhari ya umarci Minista Ngige ya cire hannun sa daga tattaunawa...
Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ƙwadago Chris Ngige ya tsame hannun sa daga jagorantar zaman sulhu da ASUU.
Buhari ya bayar da wannan umarni...






























































