Tsohon Ministan Kudi Abubakar Alhaji ya rasu

Abubakar Alhaji Alhaji 750x430

Tsohon Ministan Kudi da Tsare-tsare, Alhaji Abubakar Alhaji, ya rasu.

Wata sahihiyar majiya mai inganci ta shaida wa SolaceBase cewa tsohon Jakadan Najeriya a Burtaniya ya rasu a ranar Alhamis a wani asibiti da ke Abuja.

Alhaji, wanda ke da sarautar Sardaunan Sokoto, ya kasance dadaddin Babban Sakatare wanda ya yi aiki tare da gwamnatoci daban-daban a kasa.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here