Tag: Abuja
Pantami ya jagoranci kaddamar da sabon Masallacin da aka gina a...
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya jaddada rawar da masallatai da dama ke takawa a matsayin...
Buhari ya musanta mallakar filin da FCTA ta kwace a Abuja
Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, ya musanta rahotannin da ke cewa yana da filin da aka kwace a Maitama 1, Abuja, da gwamnatin birnin...
Yadda jirgin sama ya samu tangarda a Abuja – NCAA, FAAN
Ayyuka a Filin Jirgin Sama na Nnamdi Azikiwe, Abuja, sun samu cikas a ranar Laraba bayan wani jirgin kaya ya sauka daga hanya.
Hukumar Kula...
Iyalin amarya sun bayyana dalilin sauya wurin daurin auren dan Barau...
Iyalin Maryam Nasir Ado Bayero, ‘yar Sarkin Bichi, Alhaji Nasir Ado Bayero, sun bayyana dalilin da ya sa aka sauya wurin daurin aurenta da...
Hukumar NDLEA ta koma sabuwar hedikwata a Abuja
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kammala komawa sabuwar hedikwatarta a Jahi, Abuja.
A yayin bikin bude sabon wurin, shugaban...
Tinubu zai karɓi Firaministan Indiya Modi don tattaunawa a Abuja
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai karɓi bakuncin Firaministan Indiya, Narendra Modi, a ranar Lahadi, yayin wani ziyarar aiki a Fadar Shugaban Ƙasa da...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu kan kasafin bana
Shugaba kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu kan kasafin bana, domin ya zama doka a alkawurran da ya dauka na tabbatar da tsarin kasafin...
Uwargidan shugaban kasa ta ziyarci jaririn farko na shekarar 2024 a...
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta ziyarci jaririn farko na bana a Abuja, Boluwatife Johnson.
An haifi jaririn ne da karfe 12.03 na safiyar ranar...
Ma’aikatan hukumar NAFDAC sun janye yajin aikin da suka tsunduma
Ma’aikatan hukumar tsaftace sahihancin magunguna da abinci ta kasa (NAFDAC), a yau Litinin sun janye yajin aikin da suka shafe mako shida sunayi a...
Fashin gidan yarin Kuje: gwamnatin tarayya ta fitar da sunayen ‘yan...
Hukumar kula da gidajen yari ta Najeriya ta bayyana neman wasu kasurguman mutane 69 ruwa a jallo da suka tsere daga fashin magarkamar Kuje...