Wednesday, February 19, 2025
Home Tags EFCC

Tag: EFCC

Zargin karkatar da Naira Biliyan 2.5: Kotu ta sallami tsohon shugaban...

0
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja a ranar Alhamis, ta sallama tare da wanke tsohon Darakta-Janar na hukumar kula da kafafen...

Takardun bogi: Kotu ta yi watsi da karar da EFCC ke...

0
Wata kotu a jihar Legos ta wanke tare da sallamar tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, daga tuhumar da hukumar yaki da masu...

Yadda tsohon ministan wuta ya canza akalar naira miliyan 20 daga...

0
  A babbar kotun tarayya da ke Abuja, shari'ar tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, ta dauki sabon salo yayin da hukumar EFCC ta gabatar...

Yahaya Bello ya sake bayyana a  hedikwatar EFCC bisa zargin almundahana

0
Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya sake bayyana a gaban Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC) kan zargin almundahana...

Obasanjo ya bayyana yadda hukumar ICPC da EFCC suka taimaka wa...

0
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya bayyana dabarun da ya bi wajen samun rangwamen bashi mai yawa ga Najeriya a lokacin mulkinsa daga 1999...

Gwamnatin tarayya ta gurfanar da Yahaya Bello bisa zargin zambar N110bn

0
Gwamnatin tarayya ta shigar da sabbin tuhume-tuhume 16 a kan Yahaya Bello, tsohon gwamnan jihar Kogi. Laifukan da aka gabatar a ranar Laraba a wata...

EFCC ta fara binciken karbar cin hancin da ake zargin jami’anta...

0
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC), Mista Ola Olukoyede, ya bayar da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa kan zargin karbar...

Sautin bindiga ya cika gari yayin da EFCC ta yi yunkurin...

0
  Ofishin yada labarai na tsohon Gwamna Yahaya Bello na Kogi ya yi zargin cewa a daren Larabar da ta gabata ne jami’an hukumar yaki...
- Advertisement -