Home Tags Tsaro

Tag: Tsaro

El-Rufai ya sha kaye a kokarinsa na sauya sharuddan beli, zai...

0
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Talata ya gabatar da rokon ‘Babu hujjar ci gaba da shari’a’ (No-case submission) a shari’ar da...

Ta’addanci: Kotun ta yanke wa mahaifiya da ‘yar’uwar shahararren dan bindiga...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Juma’a ta yanke wa mahaifiya da ‘yar’uwar marigayi shahararren dan bindiga Kachallah Ibrahim Battujo hukuncin dauri...

“Ka kunyatar da Najeriya”, Rarara da Davido sun yi musayar kalamai

0
Shahararren mawakin Hausa Dauda Adamu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya soki tauraruwar Afrobeats, Davido kan yadda ya daga batun daliban da...

Sojoji sun ceto ragowar mutum 4 da Masu Garkuwa suka tsare...

0
Dakarun Rundunar Sojin Najeriya sun ceto mutum hudu da aka yi garkuwa da a ci gaba da ayyukan da suke yi na fatattakar wani...

Gwamnatin Zamfara na alhini kan mutuwar ‘yan sandan 3 da abin...

0
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana baƙin cikinta kan mutuwar ‘yan sanda uku da suka rasu suna bakin aiki kwanan nan.Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa...

Rahoto Na Musamman: Mutuwar Abubakar Rabe da matsalar tsaro da ta...

0
Mutuwar Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) a hannun masu garkuwa ya kamata ya damu kowane dan Najeriya. Sama da asarar babban jami’in soja...

‘Yan bindiga sun kashe 3, sun kone gidaje a Neja –...

0
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta tabbatar da cewa ‘yan bindiga da ake zargi sun kashe mutane 3 a kauyen Pissa da ke Karamar...

Gwamnatin Katsina ta tabbatar da mutuwar Manjo Janar Rabe a hannun...

0
Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da mutuwar Manjo Janar Rabe Abubakar (Mai ritaya), wanda ya rasu yana hannun ‘yan bindiga bayan watanni na kokarin...

‘Yan bindiga sun sace mataimakin shugaban karamar hukuma

0
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai farmaki Ora-Igbomina a Karamar Hukumar Ifedayo ta Jihar Osun, inda suka...

Rashin Tsaro: Majalisar Wakilai ta gayyaci shugabannin tsaro da Mai Bada...

0
Majalisar Wakilai ta Kasa ta gayyaci Mai Baiwa Shugaban Kasa Shawara kan Tsaro (NSA), Nuhu Ribadu da shugabannin tsaro da su bayyana gaban majalisa...

Ba za mu mika wuya ga tsoratarwar ‘yan ta’adda ba –...

0
Shugaba Kasa Bola Tinubu ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na ci gaba da yaki da rashin tsaro da tabbatar da sakin duk wadanda ake...

Sojoji sun ceto mata da yara 360 da aka sace a...

0
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai hadin gwiwar da Rundunar Ayyuka ta Musamman, sun ceto mutun 360, galibi mata da yara wadanda ‘yan...

Yanzu-Yanzu: ‘Yan sanda sun ceto ‘yar uwar tsohon minista Adelabu da...

0
‘Yan Sandan Najeriya sun ceto Mrs Olaide Busayo Adegoke John-Paul da tagwayenta maza masu shekara 12, Peter da Paul, a raye yayin wani aikin...

Garkuwa: Musulmai a Oyo sun yi watsi da bukatar ’yan ta’adda...

0
Al’ummar Musulmi a Jihar Oyo sun soki bukatan da ta shafi shari’ar Musulunci da ’yan ta’addan da ke tsare da malamai da daliban makarantu...

Yan sanda sun musanta rahoton sakin dalibai da malaman da aka...

0
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Oyo ta musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa dalibai da malaman da aka yi...

’Yan bindiga sun sace dalibai 7 a Zamfara

0
Ana zargin ’yan bindiga sun sace dalibai bakwai na Kwalejin Kimiya da Fasaha ta Tarayya, Kaura Namoda, Jihar Zamfara.An yi garkuwa da daliban ne...

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ’yar uwar tsohon minista Adelabu...

0
’Yan bindiga sun yi garkuwa da ’yar uwar tsohon Ministan Lantarki kuma dan takarar gwamnan APC na 2027 a Jihar Oyo, Bayo Adelabu, tare...

Garkuwa: Tinubu ya amince da daukar mutum 1,000 masu tsaron daji...

0
Shugaba Bola Tinubu ya amince da daukar mutum 1,000 na masu tsaron daji a Jihar Oyo a matsayin wani bangare na matakan karfafa tsaro...

Sarki ya kubuta yayin da ‘yan ta’adda suka kone fada tare...

0
‘Yan ta’adda sun kai harin hadin gwiwa hedkwatar ‘yan sanda da fadar Sarki a Yashikira dake Karamar Hukumar Baruten ta Jihar Kwara da tsakar...

Hanyar da ‘Yan Sandan Jihohi za su yi Nasara – Dambazau

0
Tsohon Hafsan Sojojin Kasa, Laftanar-Janar Abdulrahman Dambazau (Mai Ritaya), ya ce kafa ‘yan sandan jihohi zai iya yin tasiri a Najeriya ne kawai idan...
- Advertisement -