Home Tags Tsaro

Tag: Tsaro

Tinubu ya amince da karin albashin jami’an Sojin Najeriya

0
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin albashi daga kashi 30 zuwa 80 cikin dari ga jami'an Sojin Najeriya, inda kimanin jami'ai 250,000...

Mun biya Naira miliyan 50 don kubutar da alkalin Kebbi –...

0
Iyalan alkalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai Shari'a Faruk Hassan Bunza, da aka yi garkuwa da shi a gidansa, sun tabbatar da cewa sun...

Yanzu-Yanzu: Alkalin Babbar Kotun Kebbi Bunza da aka yi garkuwa da...

0
Alkalin Babbar Kotun Jihar Kebbi da aka yi garkuwa da shi, Mai Shari’a Faruku Hassan Bunza ya koma cikin iyalinsa bayan ya shafe kusan...

Oriire: DSS ta gurfanar da kwamandojin Ansaru 2 da wasu mutum...

0
Hukumar Tsaro ta DSS ta shigar da sabbin kararrakin ta’addanci kan kwamandoji biyu na Ansaru da aka riga aka yanke musu hukunci, da sauran...

Amurka za ta daina aikin bada biza a Abuja, Ouagadougou, da...

0
Amurka ta sanar dawani babban sauyi a fannin aikin bada biza a fadin Afirka, inda a ofishin jakadancinta na Abuja da wasu ofisoshi 24...

Sojoji sun kama mutane 12 da ake zargi da kai wa...

0
Dakarun rundunar Operation HADIN KAI sun kama mutane 12 da ake zargi da taimakawa da kayayyaki da hada baki da ‘yan ta’addan ISWAP/JAS a...

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Alkalin Babbar Kotu a Jihar...

0
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Alkalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Mai shari’a Faruku Hassan Bunza.Daga bayanan da aka tattara, an cewa ‘yan bindigar...

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Karamar Hukuma, sun kashe...

0
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da Shugaban Karamar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Hon. Nura Umar Bungudu, a wani hari da suka kai cikin...

Rundunar sojoji ta yi watsi da sanarwar bogi ta daukar ma’aikatan...

0
Rundunar Sojojin Najeriya ta karyata wata sanarwa ta bogi da ke yawo a shafukan sada zumunta da sauran shafukan yanar gizo, wanda ke gayyatar...

Jihar Kogi ta tabbatar da ceto shugaban makaranta, jami’in NECO da...

0
Gwamnatin Jihar Kogi ta tabbatar da ceto mutum 4 da aka yi garkuwa da su a wani hari da aka kai wata haramtacciyar cibiyar...

Majalisar Dattawa ta amince da ba da Naira miliyan 50 ga...

0
Majalisar Dattawa ta amince da ba da gudummawar Naira miliyan 50 ga iyalan mutum 5 da suka rasa rayukansu yayin sace dalibai da malamai...

An kama mutane 8 da suka yi garkuwa da daliban Oyo...

0
Shugaba Bola Tinubu ya yaba da nasarar da aka samu na ceto daliban makaranta da malamai da aka yi garkuwa da su a garin...

Yanzu sojojin Najeriya na samun Naira 100,000 a wata – Minista

0
Ministan Tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya ce yanzu sojojin Najeriya na samun albashi akalla Naira 100,000 a wata bayan da Gwamnatin Tarayya ta yi...

Rashin Tsaro: Majalisar Wakilai ta nemi hadin kan hukumomi don yaki...

0
Majalisar Wakilai ta umarci Shugaba Bola Tinubu da ya samar da tsarin hadin gwiwa tsakanin hukumomi domin yaki da biyan kudin fansa a kasar.Wannan...

Rahoto na musamman: Gyara NYSC ya wuce iya inifam — Me...

0
Matakin Gwamnatin Tarayya na yin garambawul ga hukumar dake kula da masu yi wa kasa hidima ta NYSC na daga cikin manyan sauye-sauye da...

‘Yan ta’adda sun kai hari makaranta a Borno, sun sace daliban...

0
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Borno ta tura jami’an tsaro zuwa garin Lassa dake Karamar Hukumar Askira/Uba bayan da wasu ‘yan ta’adda da ake zargi...

An kama kwamandojin Boko Haram da ISWAP bakwai bayan dawowa daga...

0
Hukumomin tsaro sun kama kwamandojin Boko Haram bakwai da ISWAP da ake zargi, yayin da suke dawo daga aikin Hajjin 2026 a makon da...

Mutanen da ke cin riba daga rashin tsaro ba za su...

0
Wani jami’in soji mai ritaya kuma kwarren masanin tsaro, Aminu Hassan Soja, ya ce akwai mutanen da ke amfana daga rashin tsaro da ya...

Sojoji sun kama mai samar da kayan tallafi ga ‘yan ta’adda,...

0
Rundunar sojin Najeriya Sashe na II na Operation FANSAN YAMMA sun kama wanda ake zargi da samar da kayan tallafi ga kungiyoyin ’yan ta’adda,...

‘Yan Sanda sun musanta bidiyon Katsina da ya yadu – “‘Yan...

0
Rundunar ‘Yan Sandan kasa (NPF) ta musanta wani bidiyo da ya yadu a shafukan sada zumunta da ke nuna wani jami’in ‘yan sanda yana...
- Advertisement -