Saturday, April 26, 2025
Home Tags Police

Tag: police

Rikicin ranar Sallah: ‘Yan sanda sun fara bincikar Sarki Sanusi bisa...

0
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya kaddamar da wani kwamitin bincike na musamman mai mutum takwas (SIP) domin gudanar da...

Yadda aka kashe ƙasurgumin ɗanbindiga Kachalla Isuhu Yellow a Zamfara

0
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa an kashe fitaccen ɗanbindigar nan da ya yi fice wajen garkuwa da jama'a don neman kuɗin fansa, wato...

Adadin mutanen da suka mutu a turmutsitsin karbar sadaka a Bauchi...

0
Rundunar yan sanda a jihar Bauchi ta ce, adadin wadanda suka mutu sakamakon turmutsitsin sadaka da aka yi a Bauchi a ranar Lahadi ya...

Ƴansanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi kan zargin kashe...

0
Rundunar ƴansanda a jihar Bauchi ta ce, ta kama wani matashi kan zargin kashe mahaifiyarsa da taɓarya. Wata sanarwa da mai magana da yawun ƴan...

Ƴan sanda sun cafke wata mata bisa zargin kashe mijinta da...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wata matashiya yar shekara 25 a kauyen Nadabo da ke karamar hukumar Tafawa Balewa bisa zarginta da...

Sufeto Janar na Yan sanda ya rubutawa majalisar dattawa wasika kan...

0
Sufeto-Janar na ‘yan sandan kasar nan Kayode Egbetokun, ya bukaci majalisar dattijai da ta rika gudanar da bincike a kan bacewar bindigogi a sirri...

Rundunar ƴan sanda ta yi martani kan batun ɓacewar bindigogi 3,907...

0
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta yi watsi da ikirarin da ake yi na cewa an batar da bindigogi 3,907 a rumbun ajiyar makamanta, inda...

Majalisar dattijai ta sanar da bacewar bindigogi sama da 3,900

0
Kwamitin kula da harkokin jama’a na majalisar dattawa ya nuna matukar damuwa kan batutuwa da dama da suka shafi rundunar ‘yan sandan Najeriya, da...

Sufeton ƴan sandan Najeriya ya haramtawa ‘yan sanda daukar bindiga cikin...

0
Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun, ya ba da umarnin cewa daga yanzu, “Ba za a sake ganun wani dan sanda dauke da...

Wani Dan sanda ya kashe kansa a jihar Neja

0
Wani mataimakin Sufeton ‘yan sanda a jihar Neja, Shafi’u Bawa, ya kashe kansa a ranar Asabar, 8 ga Fabrairu, 2025. An samu Bawa a rataye...

IGP ya ba da umarnin aiwatar da sabuwar inshora daga ranar...

0
Daga Asabar ɗin nan 1 ga watan Fabrairu ne rundunar ‘yan sandan Najeriya za ta fara aiwatar da tsarin inshorar kamfanoni na 3 a...

Kaduna: Ƴan sanda sun cafke kakin soji tare da mutane 2...

0
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ta ce jami’anta sun kama wasu kakin sojoji guda 15 da ba a ɗinka ba, tare da tsare wasu...

An Kama Matar Da Ake Zargi Da Kisan Kishiyarta Da Tabarya

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi, ta cafke wata mata mai suna Maryam Ibrahim ‘yar shekara 20 bisa zargin ta kashe kishiyarta mai suna Hafsat...

‘yan bindiga sun kashi mutum 1, sunyi garkuwa da 3 a...

0
‘yan bindiga sun kai hari kauyen Boto dake karamar hukumar Balewa a jihar Bauchi ranar Laraba, inda suka kashe mutum daya, sannan kuma sukai...

‘Yan sanda sun kama wani matashi da ake zargin sa da...

0
‘yan sadan jihar Ogun sun kama wani matashi da ake zargin yana daya daga cikin wadan da suka tsere daga gida yarin Kuje a...

Yadda muke siyan kaya da alat na bogi – Mutumin da...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Oyo ta kama wani matashi mai shekara 45, mai suna Adewale Adesanya da laifin yin satar ta hanyar tura alat...
- Advertisement -