‘Yan sanda sun kama wani matashi da ake zargin sa da tserewa daga gidan yarin Kuje a Ogun

Kuje Prison Inmate 1
Kuje Prison Inmate 1

‘yan sadan jihar Ogun sun kama wani matashi da ake zargin yana daya daga cikin wadan da suka tsere daga gida yarin Kuje a unguwar Sango-Ota dake Ogun a yau Laraba.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar ta Ogun, DSP Abimbola Oyeyemi ya bayyana kama wanda ake zargin, a wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin.

Oyeyemi ya bayyana cewa sun sami nasarar kama Yakubu Abdulmumuni dan shekara 28, biyu bayan rahotan sirri da suka samu a shelkwatar ‘yan sanda da ke Sango-Ota, cewa anga fursunan a unguwar.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here