An Kashe Dan Jarida A Zamfara

Gunmen1 1
Gunmen1 1

A ranar Laraba ne kungiyar yan jarida ta Zamfara NUJ ta tabbatar da kisan Alhaji Hamisu Danjibga, wakilin Muryar Najeriya (VON) na jihar.

Wata sanarwa da sakataren kungiyar NUJ na jihar, Ibrahim Ahmad ya fitar a Gusau, ta ce wadanda suka kashe shi ne suka jefar da gawar marigayin a cikin laka.

“An gano gawar tasa ne sakamakon wani wari mara dadi da yaran makarantar Islamiyya suka ji a bayan gidansa da yammacin ranar Laraba, 20 ga Satumba, 2023.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here