Tag: Najeriya
Tinubu ya nada Odumegwu-Ojukwu ministar harkokin waje
Shugaba Bola Tinubu ya nada Misis Bianca Odumegwu-Ojukwu a matsayin ministar harkokin waje, bayan murabus din Amb. Yusuf Tuggar.Bayanin hakan na kunshe ne a...
Tinubu ya sauke shugaban NMDPRA bayan wata hudu da nadinsa, ya...
Shugaba kasa Bola Tinubu ya amince da sauke Saidu Mohammed daga mukamin babban jami’in zartarwa na hukumar kula da harkokin man fetur na tsakiya...
Kotu ta hana INEC amincewa da tarukan ADC da shugabancin David...
Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta hana Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) amincewa ko shiga kowane taro a jihohi da...
Datti Baba-Ahmed ya fice daga Labour Party ya koma PRP
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party a Najeriya, Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar, yana mai bayyana...
PRP ta musanta ikirarin bangaranci a jam’iyyar
Jam’iyyar PRP ta yi watsi da ikirarin rabuwar kai a tsakanin ‘yan jam’iyyar, tana mai gargadi kan abin da ta bayyana a matsayin kokarin...
Jam’iyyaar APC ta sauya jadawalin zaben 2027, ta fitar da asusun...
Jam’iyyar APC ta fitar da sabon jadawalin ayyuka da aka gyara na zaben shekarar 2027, ta sauya lokutan tantancewa, zabukan fidda gwani, korafe-korafe, da...
Jam’iyyar PRP ta yi watsi da taron da aka yi a...
Wani bangare na jam’iyyar PRP ya yi watsi da sakamakon taron kasa da aka ruwaito an gudanar kwanan nan a Abuja, inda suka bayyana...
Jam’iyyar APC ta caccaki Gwamna Makinde kan kalaman da yayi na...
Jam’iyyar APC ta yi gargadi ga Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo kan ambatar tarihin “Operation Wetie” a lokacin taron kolin jam’iyyun adawa da...
Duk da ana tuhumarsa a kotu da zargin cin hanci, tsohon...
Tsohon ministan sifirin jiragen sama, Hadi Sirika ya bi sahun sauran ‘yan takarar neman kujerar sanatan Katsina da Arewa a Majalisar Dattawa.Sirika ya bayyana...
Gwamnatin Najeriya za ta ɗauki ma’aikatan lafiya 28,000 aiki saboda janye...
Ministan Lafiya na kasa Ali Pate ya ce gwamnatin tarayya na duba yiwuwar fara aiki da mutane dubu 28,000, waɗanda a baya ke aiki...
Zargin Tada Tarzoma a Nijar: Bidiyon sojojin Najeriya da Faransa tsoho...
Wani bidiyo da ke nuna sojojin Najeriya da Faransa suna sauke kayan agaji ya karade kafafen sada zumunta, tare da haifar da cece-kuce kan...
Gwamnatin Najeriya ta musanta zargin kawo hargitsi a kasar Nijar
Gwamnatin Nijeriya ta yi watsi da zargin da gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta yi kan cewa Nijeriyar ta zama wani sansani na musamman domin...
CISLAC ta danganta matsalar yunwa, mutuwar al’umma da rashin kyakkyawan mulki...
Cibiyar CISLAC ta nuna damuwa kan matsalar yunwa da ke kara ta’azzara a Najeriya, wacce ke haifar da turmutsutsu a wuraren rabon kayan agaji...
Kashim Shettima ya dawo Abuja bayan yin Umrah
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya dawo Abuja bayan kammala ibadar Umrah a Masallacin Harami dake Makkah, Saudiyya.A wata sanarwa daga mataimakinsa kan harkokin...
Tinubu zai tafi Afirka ta Kudu daga Faransa don taron hadin...
Shugaban ƙasa Bola Tinubu zai bar ƙasar Faransa a ranar Litinin zuwa birnin Cape Town, Afirka ta Kudu, don jagorantar zaman taron hadin gwiwa...
Bankuna za su ci gaba da gudanar da ayyukan su yadda...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya tabbatar da cewa bankunan ajiya na kasarnan (DMBs) suna nan daram duk da kalubalen tattalin arzikin cikin gida da...
Najeriya ta samu koma baya a muhimman al’amuran mulki – Rahoton...
Rahoton 2024 na Nazarin Mulki da Tabbatar da Gaskiya a Afirka, wanda cibiyar Mo Ibrahim ta wallafa, ya nuna kalubalen mulki da Najeriya ke...
Majalisar wakilai ta sahalewa Tinubu kashe Biliyan 500
Majalisar tarayya a ranar Alhamis ta amince da buqatar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, na gyaran kundun gudanarwa na 2022.Hakan ya biyo bayan buqatar...



























































