Sunday, January 19, 2025
Home Tags Najeriya

Tag: Najeriya

Zargin Tada Tarzoma a Nijar: Bidiyon sojojin Najeriya da Faransa tsoho...

0
  Wani bidiyo da ke nuna sojojin Najeriya da Faransa suna sauke kayan agaji ya karade kafafen sada zumunta, tare da haifar da cece-kuce kan...

Gwamnatin Najeriya ta musanta zargin kawo hargitsi a kasar Nijar

0
  Gwamnatin Nijeriya ta yi watsi da zargin da gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta yi kan cewa Nijeriyar ta zama wani sansani na musamman domin...

CISLAC ta danganta matsalar yunwa, mutuwar al’umma da rashin kyakkyawan mulki...

0
  Cibiyar CISLAC ta nuna damuwa kan matsalar yunwa da ke kara ta’azzara a Najeriya, wacce ke haifar da turmutsutsu a wuraren rabon kayan agaji...

Kashim Shettima ya dawo Abuja bayan yin Umrah  

0
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya dawo Abuja bayan kammala ibadar Umrah a Masallacin Harami dake Makkah, Saudiyya. A wata sanarwa daga mataimakinsa kan harkokin...

Tinubu zai tafi Afirka ta Kudu daga Faransa don taron hadin...

0
  Shugaban ƙasa Bola Tinubu zai bar ƙasar Faransa a ranar Litinin zuwa birnin Cape Town, Afirka ta Kudu, don jagorantar zaman taron hadin gwiwa...

Bankuna za su ci gaba da  gudanar da ayyukan su yadda...

0
  Babban Bankin Najeriya (CBN) ya tabbatar da cewa bankunan ajiya na kasarnan (DMBs) suna nan daram duk da kalubalen tattalin arzikin cikin gida da...

Najeriya ta samu koma baya a muhimman al’amuran mulki – Rahoton...

0
Rahoton 2024 na Nazarin Mulki da Tabbatar da Gaskiya a Afirka, wanda cibiyar Mo Ibrahim ta wallafa, ya nuna kalubalen mulki da Najeriya ke...

Majalisar wakilai ta sahalewa Tinubu kashe Biliyan 500

0
Majalisar tarayya a ranar Alhamis ta amince da buqatar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, na gyaran kundun gudanarwa na 2022. Hakan ya biyo bayan buqatar...
- Advertisement -