Home Tags APC

Tag: APC

Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da kudurin kafa gwamnatin bibiya...

0
Gwamnatin jihar Kano ta yi kakkausar suka ga shirin jam’iyyar APC na kafa gwamnatin bibiya, inda ta bayyana yunkurin a matsayin wanda ya sabawa...

Tinubu ya taya El-Rufai murnar cika shekaru 65, ya yaba da...

0
Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai murnar cika shekaru 65 a duniya, inda ya bayyana shi a matsayin...

Babu wani dan siyasa mai hankali da zai koma APC-Tambuwal

0
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce babu wani dan siyasa mai makoma da zai koma jam'iyyar APC.Tambuwal yayi magana ne a...

Babu wata madadin gwamnati da tafi ta APC – Masari

0
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Alhaji Aminu Bello Masari, ya ce babu wani sahihi ko madadin gwamnatin APC wajen ceto ’yan Najeriya.Masari wanda tsohon gwamnan...

Ba zan iya zama dan wasan Nollywood a harkokin mulki ba,...

0
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya ce ba ya yin riya kuma ba zai iya kasancewa daya daga cikin ‘yan siyasar da suka...

Ko da ina gwamnatin APC ba zan ki fadar matsayata ba...

0
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Mmalam Nasir El-rufa’i ya ce, matukar har yanzu yana cikin gwamnatin shugaba Tinubu hakan ba zai hana shi kalubalantar tsarin...

Garo ya taya Ganduje murnar cika shekaru 75

0
Alhaji Murtala Sule Garo, ɗan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar APC a zaben 2023 na jihar Kano, ya taya Dr. Abdullahi Umar Ganduje, shugaban...

Kotu ta dage shari’ar zargin almundahana akan Ganduje zuwa watan Fabrairu 

0
 Kotun Jihar Kano ta tsayar da ranar 13 ga Fabrairu, 2025, domin sauraron dukkan koke-koke game da shari’ar zargin cin hanci da almundahana da...

Zan tabbatar APC ta samu Kano a zaben 2027 – Yusuf...

0
Sabon karamin ministan gidaje da ci gaban birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya yi alkawarin tabbatar da cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za ta...

Labarai cikin hotuna: Tinubu ya gana da gwamnonin APC a jihar...

0
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahamed Tinubu ya gana da gwamnonin jam’iyyar APC ranar Litinin a jihar Lagos.Kassim Shettima, wanda shine...

Zaben 2023: Babban dan Kwankwasiyya ya kuma jam’iyyar APC a Kano

0
Mabiyin Rabi’u Musa Kwankwaso, Dakta Umar Tanko Yakasai, ya ajiye tafiyar Kwankwasiyya inda ya koma Gandujiya.Yakasai wanda yana daya daga cikin manya manyan ‘yan...

2023: APC ta kaddamar da Shettima a matsayin wanda zai wa...

0
Jam’iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu a hukumance sun kaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban...
- Advertisement -