Tag: APC
Ni amintaccen ɗan jam’iyyar APC ne — Buhari
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jaddada sadaukarwarsa ga jam’iyyar APC mai mulki, inda ya ce zai ci gaba da biyayya ga jam’iyyar.
Buhari...
Abdullahi Ata ya taya shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje...
Karamin ministan gidaje da raya Birane, Alhaji Abdullahi Ata ya taya Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje murnar kara wa’adinsa har...
Na gaji bashin sama da Naira Biliyan 8.9 a ofishin shugaban...
Shugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa ya gaji bashin kudaden Shari'a da suka kai Naira biliyan 8.98, wadanda suka samo...
Ba mu san yadda aka yi Tinubu ya nada Yusuf Ata...
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas, ya ce nadin Yusuf Abdullahi Atta a matsayin minista da shugaba Bola Tinubu ya yi,...
Kano: Sanata Barau ya baiwa shugabannin APC motoci 61 babura 1,137
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I Jibrin, a ranar Lahadi, ya raba motoci 61 da babura 1,137 ga shugabannin jam’iyyar APC na jihar.
Taron...
Rikici ya barke a APC yayin da Ganduje, da minista suke...
Wata takaddama mai tsanani a cikin jam’iyyar APC a jihar Kano ta danno kai, kan yunkurin da shugaban jam’iyyar na kasa, Dakta Abdullahi Umar...
Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da kudurin kafa gwamnatin bibiya...
Gwamnatin jihar Kano ta yi kakkausar suka ga shirin jam’iyyar APC na kafa gwamnatin bibiya, inda ta bayyana yunkurin a matsayin wanda ya sabawa...
Tinubu ya taya El-Rufai murnar cika shekaru 65, ya yaba da...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai murnar cika shekaru 65 a duniya, inda ya bayyana shi a matsayin...
Babu wani dan siyasa mai hankali da zai koma APC-Tambuwal
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce babu wani dan siyasa mai makoma da zai koma jam'iyyar APC.
Tambuwal yayi magana ne a...
Babu wata madadin gwamnati da tafi ta APC – Masari
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Alhaji Aminu Bello Masari, ya ce babu wani sahihi ko madadin gwamnatin APC wajen ceto ’yan Najeriya.
Masari wanda tsohon gwamnan...
Ba zan iya zama dan wasan Nollywood a harkokin mulki ba,...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya ce ba ya yin riya kuma ba zai iya kasancewa daya daga cikin ‘yan siyasar da suka...
Ko da ina gwamnatin APC ba zan ki fadar matsayata ba...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Mmalam Nasir El-rufa’i ya ce, matukar har yanzu yana cikin gwamnatin shugaba Tinubu hakan ba zai hana shi kalubalantar tsarin...
Garo ya taya Ganduje murnar cika shekaru 75
Alhaji Murtala Sule Garo, ɗan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar APC a zaben 2023 na jihar Kano, ya taya Dr. Abdullahi Umar Ganduje, shugaban...
Kotu ta dage shari’ar zargin almundahana akan Ganduje zuwa watan Fabrairu
Kotun Jihar Kano ta tsayar da ranar 13 ga Fabrairu, 2025, domin sauraron dukkan koke-koke game da shari’ar zargin cin hanci da almundahana da...
Zan tabbatar APC ta samu Kano a zaben 2027 – Yusuf...
Sabon karamin ministan gidaje da ci gaban birane, Yusuf Abdullahi Ata, ya yi alkawarin tabbatar da cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za ta...
Labarai cikin hotuna: Tinubu ya gana da gwamnonin APC a jihar...
Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahamed Tinubu ya gana da gwamnonin jam’iyyar APC ranar Litinin a jihar Lagos.
Kassim Shettima, wanda shine...
Zaben 2023: Babban dan Kwankwasiyya ya kuma jam’iyyar APC a Kano
Mabiyin Rabi’u Musa Kwankwaso, Dakta Umar Tanko Yakasai, ya ajiye tafiyar Kwankwasiyya inda ya koma Gandujiya.
Yakasai wanda yana daya daga cikin manya manyan ‘yan...
2023: APC ta kaddamar da Shettima a matsayin wanda zai wa...
Jam’iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu a hukumance sun kaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban...