Tag: APC
APC ta ba Gwamna Yusuf damar tsayawa takara a karo na...
Jam’iyyar APC ta ba Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, damar tsayawa takara a wa'adi na biyu a zaben gwamna na shekarar 2027.Hakan na...
Gwamna Yusuf ya mika fam din takarar APC a matsayin dan...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya mika fam din takararsa a hukumance ga Kwamitin Aiki na Kasa na APC a Abuja a matsayin dan takara...
DG na PGF ya musanta cire Uzodimma a matsayin shugaban gwamnonin...
Darakta-Janar na Progressive Governors Forum (PGF), Folorunsho Aluko, ya karyata rahotannin da ke cewa an cire Hope Uzodimma a matsayin shugaban kungiyar.A cikin wata...
Dan El-Rufai da wasu ‘yan majalisa hudu sun sauya sheka zuwa...
Dan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, Hon. Bello El-Rufai, ya bar jam’iyya mai mulki ta APC ya koma jam’iyyar ADC.Kakakin Majalisar Wakilai, Hon....
Sabon Mataimakin Gwamna Garo ya shiga ofis
Sabon Mataimakin Gwamnan Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya fara aiki a hukumance, inda ya yi alkawarin tabbatar da samar da ci gaba da...
‘Yan Majalisa 17 sun fice daga ADC zuwa NDC, daya ya...
Majalissar Wakilai a ranar Talata ta shaida ficewar ‘yan majalisa da dama yayin da akalla ‘yan majalisa 17 suka sanar da ficewarsu daga ADC...
APC ta tsawaita wa’adin sayarwa da mika fom din neman takara,...
Jam’iyyar APC ta amince da karin wa’adin sayarwa da mika cikakkun fom din nuna sha’awa da tsayawa takara na masu neman takara, tare da...
Goje da Pantami sun yi watsi da tsarin dan takarar maslaha...
Sanata Muhammad Danjuma Goje, mai wakiltar Gombe ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya ki amincewa da tsarin dan takarar maslaha da reshen jam’iyyar APC...
APC ta amince da Jamilu Gwamna a matsayin dan takarar gwamnan...
Jam’iyyar APC ta Jihar Gombe ta amince da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takarar gwamna ta hanyar yarjejeniya a zaben shekarar 2027.An sanar...
Dan Buhari ya samu tikitin APC kai tsaye don neman kujerar...
Yusuf Buhari, da ga tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya karbi tikitin tsaya wa takarar neman kujerar Dan Majalisar Wakilai na tarayya mai wakiltar...
APC a Kano za ta mara wa Tinubu da Abba baya...
Masu ruwa da tsaki na Jam’iyyar APC a jihar Kano sun bayyana goyon bayansu a hukumance ga Bola Ahmed Tinubu a takarar shugabancin kasa...
Gwamna Zulum ya bayyana dalilin zabar Gubio a matsayin magajinsa
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya bayyana dalilin tsayar da Mustapha Gubio a matsayin wanda yake so ya gaje shi gabanin zaben gwamna...
Jam’iyyaar APC ta sauya jadawalin zaben 2027, ta fitar da asusun...
Jam’iyyar APC ta fitar da sabon jadawalin ayyuka da aka gyara na zaben shekarar 2027, ta sauya lokutan tantancewa, zabukan fidda gwani, korafe-korafe, da...
Jam’iyyar APC ta caccaki Gwamna Makinde kan kalaman da yayi na...
Jam’iyyar APC ta yi gargadi ga Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo kan ambatar tarihin “Operation Wetie” a lokacin taron kolin jam’iyyun adawa da...
Shekarau ya shiga jam’iyyar APC a hukumance
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya karbi katin zama halastaccen dan jam'iyyar APC, wadda ke nuni da komawarsa jam'iyyar a hukumance.Shekarau, wanda...
Mambobin majalisar wakilai 6 sun sauya sheka zuwa APC da ADC
Shida daga cikin mambobin majalisar wakilai ta kasa, sun sauya shiga daga jam’iyyun NNPP da PDP tare da komawa jam’iyyun APC da ADC.Yayin da...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta kafa kwamitin da zai jagoranci...
Majalisar dokokin ta jihar Kano, ta tabbatar da karbar wata wasika daga gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, inda yake neman majalisar da ta...
Barau ya yiwa Shekarau da Gwarzo maraba da shiga APC
Matamakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau da kuma tsohon bulaliyar majalisar dattawa, Sanata Bello...
Kotu ta yi watsi da karar Ighodalo, ta tabbatar da nasarar...
Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Edo da ke Abuja ta tabbatar da Sanata Monday Okpebolo a matsayin gwamnan jihar Edo.Kotun ta kuma yi watsi...
Rikicin jihar Rivers: APC ta goyi bayan Tinubu kan ayyana dokar...
Sakataren Jam’iyyar APC na kasa, Ajibola Basiru, ya yi maraba da ayyana dokar ta-baci da shugaba Bola Tinubu ya yi a jihar Rivers.Kamfanin Dillancin...





























































