Tag: Zabe
Zan dawo da tallafin mai idan aka zabe ni a matsayin...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin cewa zai dawo da tsarin tallafin mai, inda ya ce kudin da aka samu daga...
Hukumar Zabe ta bayyana manyan kalubale shida dake barazana ga zaben...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana manyan kalubale guda shida da ke barazana ga babban zaben shekarar 2027.Shugaban hukumar, Prof....
Zaben Osun: Akpabio da Dangote sun lallashe ni in goge rubutuna...
Jarumin wakar Afrobeats, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya bayyana yadda Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio da dan kasuwa Aliko Dangote...
Zaben Osun: APC ta yi watsi da sakamakon INEC, ta bayyana...
Kungiyar yakin neman zaben gwamna ta jam’iyyar APC a Jihar Osun ta ki amincewa da sakamakon zaben gwamna na ranar 15 ga Agusta, tana...
2027: Gwamnoni da ke dogaro da magudin zabe za su yi...
Dan takarar Mataimakin Shugaban Kasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya ce wasu gwamnoni da ke neman sake tsayawa takara amma suna dogaro...
INEC ta ayyana Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ayyana Gwamna mai ci kuma dan takarar Jam’iyyar Accord, Ademola Adeleke, a matsayin wanda ya...
Zaben Osun: Rundunar ‘Yan Sanda ta gayyaci Sanata kan kalaman barazanar...
Rundunar 'yan sandan jihar Osun ta gayyaci dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Osun ta Gabas, Sanata Francis Fadahunsi, kan zargin barazanar da ya...
‘Yan sanda sun kama kwamishinan muhalli na Osun kan harbi a...
Rundunar 'yan sanda ta Jihar Osun ta kama Kwamishinan Muhalli na jihar, Mayowa Adejoorin, bisa zargin harba bindiga da ya haddasa hargitsa a taron...
Tinubu ya umarci EFCC da ta bude asusun Gwamnatin Jihar Osun
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya baiwa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) umarnin da ta bude asusun bankin Gwamnatin Jihar Osun nan...
Zaben Osun: EFCC ta kulle asusun Gwamnatin Jihar Osun
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), ta kulle wani asusun Gwamnatin Jihar Osun na First Bank, kwanaki 10 kafin zaben...
Rahoto na Musamman: Me ya sa wakokin siyasa ya kamata su...
Wakokin siyasa sun kasance wani bangare na dimokuradiyyar Najeriya tun bayan samuwar siyasar jam'iyyu. Sun taimaka wajen wayar da kan masu kada kuri'a, bayyana...
2027: Hukumar zabe ta ki amincewa da takarar Jonathan da bangaren...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, ta Kasa (INEC), ta ki amincewa da takardar neman takarar Shugaban Kasa ta tsohon Shugaba Goodluck Jonathan da tsagin...
‘Yan sanda sun kama Sakataren Gwamnatin Osun da wasu 5
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Osun ta kama tare da tsare Sakataren Gwamnatin Jihar Osun, Teslim Igbalaye, tare da wasu mutane 5 bayan sun kai...
Gwamna Uba Sani ya zabi Jerry Adams a matsayin abokin takararsa...
Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya zabi Jerry Adams, Shugaban Hukumar Haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS), a matsayin abokin takararsa a zaben gwamna na...
Kotun Daukaka Kara ta soke hukuncin da ya umarci soke rijistar...
Kotun Daukaka Kara dake Abuja ta soke hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta bayar na soke rijistar jam’iyyar ADC, Accordda sauran jam’iyyu 3.Kotun daukaka...
Shugaban Senegal ya zama sabon shugaban ECOWAS
Shugaban kasar Senegal, Diomaye Faye ya zama sabon shugaban taron shugabannin kasashe da na gwamnatocin kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS).Faye ya...
Jam’iyyar PDP tsagin Turaki ta lashi takobin daukaka kara kan hukuncin...
Kwamitin Aiki na Riko na Kasa (INWC) na jam'iyyar (PDP) ya bayyana cewa zai daukaka kara kan hukuncin da Babbar Kotun Tarayya dake Abuja...
Shekarau da A.A. Zaura sun yi ganawar sirri a Abuja
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau da jigo a jam’iyyar APC, Alhaji Abdulsalam Abdulkarim Zaura, wanda aka fi sani da A.A. Zaura, sun...
Kotun Daukaka Kara ta mayar da jadawalin INEC na zaben 2027
Kotun Daukaka Kara dake Abuja ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ta soke ranakun da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC)...
2027: Gwamna Yusuf ya gwangwaje magoya bayan APC da filaye 1,540...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya raba filaye 1,540 tare da tallafin kudi naira miliyan 100 ga shugabannin Kungiyar ‘Yan Akwati na...






























































