Home Tags Takara

Tag: takara

2027: Hukumar zabe ta ki amincewa da takarar Jonathan da bangaren...

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, ta Kasa (INEC), ta ki amincewa da takardar neman takarar Shugaban Kasa ta tsohon Shugaba Goodluck Jonathan da tsagin...

PDP tsagin Turaki ta mika sunan Jonathan ga INEC a matsayin...

0
Kwamitin Aiki na Rikon Kwarya na Kasa a Jam’iyyar PDP, karkashin jagorancin Kabiru Turaki, a ranar Juma’a ya ce ya mika takardar neman takarar...

Hanga da Gaya sun ziyarci Tinubu yayin da jita-jitar sauya sheka...

0
Sanata Rufai Hanga, wanda ke wakiltar Kano ta Tsakiya, ya gana da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a Fadarsa da ke Abuja a ranar Lahadi....

Tsohon Minista Tuggar ya ki amincewa da dan takarar gwamnan APC

0
Tsohon Ministan Harkokin Kasashen Wajen, Ambasada Yusuf Tuggar, ya sake jaddada mubaya’arsa da jajircewarsa ga jam’iyyar APC.Ya kuma ki amincewa da ayyana tsohon Gwamna...

2027: Gwamna Yusuf ya sake zabar Garo a matsayin mataimakinsa a...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da zabar mataimakin sa, Alhaji Murtala Sule Garo, a matsayin abokin takararsa na zaben gwamnan...

Gwamna Yusuf ya ziyarci Shettima don taya shi murna kan zaben...

0
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai ziyarar girmamawa ga mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, bayan zabensa a matsayin abokin takarar Shugaba...

Kano: JIBWIS Ta bayyana goyon baya ga Gwamna Yusuf a wa’adi...

0
Kungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’a Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) rashen jihar Kano, ta bayyana goyon bayanta ga takarar Gwamna Abba Kabir Yusuf a wa’adin mulki...

Babu wani zabi mai inganci da ya bayyana gabanin zaben 2027...

0
Daraktan Cibiyar Nazarin Dimokuradiyya ta Aminu Kano da ke Jami’ar Bayero Kano, Farfesa Habu Mohammed Fagge, ya bayyana damuwarsa kan halin da siyasar Najeriya...

Atiku ya yi zargin ana shirya wata sabuwar makarkashiya don hana...

0
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya yi zargi cewa akwai sabon shiri da wasu da ba a bayyana sunayen su ba a cikin...

PRP ta karyata zargin sayar da fom din ‘yan takara ga...

0
Jam’iyyar PRP ta karyata zarge-zargen da ke cewa ta sayar da fom din takara na mutum 69 ga tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabiu Musa...

Ekiti 2026: INEC ta dora kashi 83% na sakamako a rumbunta

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta dora sakamako 2,048 daga rumfunan zabe 2,445 a shafinta na kallon sakamako (IReV) har zuwa...

HOTUNA: An samu fitowar masu jefa kuri’a da fara tantancewa da...

0
An samu fitowar masu jefa kuri’a a rumfunan zabe daban-daban a Jihar Ekiti a ranar Asabar yayin da zaben gwamna na musamman ya fara...

Abin da yasa muke son Peter Obi, Kwankwaso, da saura sa...

0
Jam’iyyar NDC ta bayyana dalilin da ya sa take bukatar duk ’yan takararta, ciki har da na shugaban kasa Peter Obi, mataimakinsa Rabiu Musa...

Yanzu-Yanzu: Kotun ta ba da umarnin cire ADC da sauran jam’iyyu...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta baiwa Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) umarnin ta cire jam’iyyar ADC da sauran jam’iyyun siyasa 4 daga...

Yanzu-Yanzu: ADC ta zabi Amaechi a matsayin abokin takarar Atiku

0
Jam’iyyar hadaka ta ADC ta zabi tsohon Gwamnan Jihar Ribas kuma tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a matsayin abokin takarar tsohon Mataimakin Shugaban Kasa...

Babu alfarmar da Peter Obi da Kwankwaso su ke yi wa...

0
Jagoran Jam’iyyar NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson, ya aike da gargadi mai tsauri ga magoya bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Peter...

Obi ya nemi Okonkwo ya biya shi Naira biliyan 5 tare...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi ya nemi diyya Naira biliyan 5 da neman gafara a fili daga dan wasan kwaikwayo...

Rahoto Na Musamman: Idan zaben fidda gwani ya zama kasuwanci, shin...

0
Tsarin demokiradiyyar Najeriya na ci gaba da fuskantar matsaloli da ke ta maimaitawa, yayin da ake sa ran jam’iyyun siyasa su zama dandalin da...

Iyabo Obasanjo ta fice daga APC saboda zargin rashin adalci

0
Tsohuwar ‘yar takarar gwamna a jam’iyyar APC a Jihar Ogun kuma ‘yar tsohon Shugaba Olusegun Obasanjo, Farfesa Iyabo Obasanjo, ta fice daga jam’iyyar saboda...

PDP ta kafa kwamitocin sauraron korafe-korafe kan takaddamar zaben fidda gwani

0
Jam’iyyar PDP ta kafa kwamitocin da za su saurari kararraki domin magance koke-koke da korafe-korafen da suka taso daga zaben fidda gwani na kujerar...
- Advertisement -