Tag: JAMB
JAMB ta sanar da fara sayar da fom din shiga jami’a...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta ce za ta fara sayar da fom na shiga jami'a kai tsaye ga masu...
Ba za mu sake tsawaita lokacin yin rajistar UTME bayan cikar...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta ce ba za ta sake tsawaita lokacin yin rajistar jarrabawar shiga manyan makarantu...
Hukumar JAMB ta amincewa ‘yan kasa da shekaru 16 su rubuta...
Shugaban hukumar JAMB Farfesa Is-haq Oloyede ya ce, yara masu hazaka na musamman wadanda kasa da shekaru 16 za a ba su damar yin...
Hukumar JAMB ta sauya ranar jarrabawar UTME
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta sanar da ranar Litinin, 3 ga watan Fabrairu a matsayin ranar rubuta jarrabawar UTME...
Jami’ar KWARA ta yi martani kan dakatarwar ilimin shari’a da JAMB...
Jami’ar jihar Kwara (KWASU) Melete, ta ce dakatarwar shekara daya da aka yi na bada gurbin karatu ga daliban shari’a a baya bayan nan...
JAMB ta fara tantance cibiyoyin CBT don jarabawar UTME ta 2025
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’o’i ta Kasa (JAMB) ta fara aikin tantance Cibiyoyin Gwajin Na’ura (CBT) domin shirye-shiryen Jarabawar Shiga Jami’o’i ta 2025 (UTME).
Mai...
JAMB zata sanar da adadin makin da dalibai zasu samu don...
Hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandare, JAMB, ta ce manayan makarantun gaba da sakandre ba su samu damar bawa dalibai damar shiga...