Friday, December 12, 2025
Home Tags Bauchi

Tag: Bauchi

Shahararren malamin addinin musulunci Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi ya rasu

0
Allah ya yi wa fitaccen malamin addinin Musulunci, Imam Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa. Sheikh Muhammad Kabir Haruna ya tabbatar da rasuwarsa a shafin...

Adadin mutanen da suka mutu a turmutsitsin karbar sadaka a Bauchi...

0
Rundunar yan sanda a jihar Bauchi ta ce, adadin wadanda suka mutu sakamakon turmutsitsin sadaka da aka yi a Bauchi a ranar Lahadi ya...

Ƴansanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi kan zargin kashe...

0
Rundunar ƴansanda a jihar Bauchi ta ce, ta kama wani matashi kan zargin kashe mahaifiyarsa da taɓarya. Wata sanarwa da mai magana da yawun ƴan...

Ƴan sanda sun cafke wata mata bisa zargin kashe mijinta da...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wata matashiya yar shekara 25 a kauyen Nadabo da ke karamar hukumar Tafawa Balewa bisa zarginta da...

Janyewar hukumar USAID na daɗa haifar da bazuwar cutar HIV a...

0
Janyewar jukumar ba da Alagajin gaggawa ta Amurka (USAID) daga ayyukan rigakafin cutar kanjamau a jihar Bauchi ya kara kaimi wajen yaduwar cutar a...

Hukumar NSCDC ta kama mutane 29 bisa zargin hako ma’adinai ba...

0
Hukumar tsaron farin kaya ta kasa NSCDC, ta tsare wasu mutane 29 da ake zargi da laifin hakar ma'adinai da yin barna ba bisa...

Ambaliya: Duk da kudaden da gwamnatin tarayya ke bawa jihohi, sun...

0
Daga Halima Lukman Arewacin Najeriya na fama da ambaliyar ruwa a 'yan kwanakin nan, na baya-bayan nan dai an samu ambaliyar ruwa a jihar Borno...

An Kama Matar Da Ake Zargi Da Kisan Kishiyarta Da Tabarya

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi, ta cafke wata mata mai suna Maryam Ibrahim ‘yar shekara 20 bisa zargin ta kashe kishiyarta mai suna Hafsat...

Jam’iyyar NNPP ta dakatar da shugabanta na jihar Bauchi

0
Uwar jam’iyyar NNPP ta kasa ta dakatar da shugabanta na jihar Bauchi, Alhaji Sani Shehu. Skataran jam’iyyar mai wakilatar yankin Arewa masu gudu, Alhaji Babayo...

‘yan bindiga sun kashi mutum 1, sunyi garkuwa da 3 a...

0
‘yan bindiga sun kai hari kauyen Boto dake karamar hukumar Balewa a jihar Bauchi ranar Laraba, inda suka kashe mutum daya, sannan kuma sukai...
- Advertisement -