Home Tags Atiku

Tag: Atiku

Yanzu-Yanzu: Kotun ta ba da umarnin cire ADC da sauran jam’iyyu...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta baiwa Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) umarnin ta cire jam’iyyar ADC da sauran jam’iyyun siyasa 4 daga...

Yanzu-Yanzu: ADC ta zabi Amaechi a matsayin abokin takarar Atiku

0
Jam’iyyar hadaka ta ADC ta zabi tsohon Gwamnan Jihar Ribas kuma tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a matsayin abokin takarar tsohon Mataimakin Shugaban Kasa...

Atiku ya gana da Hayatu-Deen bayan matsalar zaben fidda gwani na...

0
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya shiga ganawar sirri da abokin hamayyarsa, Hayatu-Deen, a gidansa...

Atiku ya lashe zaben fidda gwanin shugaban kasa na ADC

0
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a zaben 2027.An sanar da sakamakon ne ranar Laraba...

Dalilin da ya sa muka ziyarci Buhari a Kaduna – Atiku

0
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya jagoranci tawagar manyan ‘yan siyasa zuwa gidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidan sa da ke...

Atiku da El-Rufa’i da Tambuwal sun ziyarci Buhari a Kaduna

0
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a Kaduna. Daga cikin waɗanda suka raka Atiku akwai tsofaffin...

Abinda ya sa na ziyarci Obasanjo-Atiku

0
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce ziyarar da ya kai wa tsohon ubangidansa, Cif Olusegun Obasanjo a ranar Litinin ba ta...

Obasanjo, Atiku, Shettima sun halarci daurin auren ‘yar Kwankwaso a Kano

0
 Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo, Atiku Abubakar, Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima, a ranar Asabar sun hallara a Jihar Kano domin daurin auren 'yar...

Na ki daukar Wike ne saboda ba zan ji dadin aiki...

0
Dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya ce ya ki daukar Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas a...
- Advertisement -