Tag: Zabe
Kakakin Majalisar Kwara ya zama dan takarar gwamna a APC
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kwara, Mista Yakubu Danladi Saliu, ya lashe zaben fidda gwanin gwamna na jam’iyyar APC a jihar gabanin zaben 2027.Shugaban Kwamitin...
2027: Gwamna ya karbi tikitin gwamna na APC, ya yi alkawarin...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a Jihar Gombe, Jamil I. Gwamna, ya yi alkawarin samar da jagoranci mai adalci da zai hada kowa,...
Mambobin APC a Yobe sun marawa Baba Malam Wali baya a...
Dubban mambobin jam’iyyar APC a Jihar Yobe sun bayyana goyon bayansu ga Baba Malam Wali bayan kammala zaben fidda gwanin gwamna na jam’iyyar gabanin...
Kwankwaso ya karyata batun yin aiki don sake zaben Tinubu a...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, ya musanta zargin da ake masa na cewa yana aiki don sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu gabanin...
Pantami ya janye daga zaben fidda gwanin gwamna a APC
Dan takarar gwamna a jam’iyyar APC a Jihar Gombe, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya janye daga shiga zaben fidda gwanin gwamna a jam’iyyar da...
Al’ummar Bichi sun zama misali da irin goyon baya mai yawa...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana goyon bayansa ga neman sake tsayawa takaarr dan majalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Bichi, Hon. Abubakar Kabir...
APC Plateau: Kwamiti ya karyata sakamakon da aka fitar a baya,...
Shugabar Kwamitin Zaben Fidda Gwanin Jam'iyyar APC na Jihar Plateau, Stella Okotete, ta karyata sakamakon da aka fitar a baya na zaben fidda gwanin...
Zaben Fidda Gwanin APC: Dan Janar Abdulsalami ya samu tikitin majalisar...
Adamu Abubakar, dan tsohon Shugaban Kasa Abdulsalami Abubakar, ya lashe zaben fidda gwanin jam’iyyar APC na Dan Majalisar Wakilai na a Karamar Hukumar Chanchaga...
NDC ta sanya miliyan 60 kudin fom din shugaban kasa, ta...
Jam’iyyar ND ta sanya Naira miliyan 60 a matsayin jimillar kudin da ‘yan takara za su biya domin neman tikitin shugaban kasa a gabanin...
2027: APC a shirye take ta gudanar da zaben fidda gwani...
Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe ya ce jam’iyyar APC ta kuduri aniyar gudanar da zaben fidda gwani na adalci, gaskiya da gaskiya...
2027: Jonathan ya kalubalanci karar da ke neman hana shi tsayawa...
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan ya kalubalanci karars da wani lauya, Johnmary Jideobi, ya shigar domin hana shi tsayawa takarar shugaban kasa a zaben...
Kotu ta dakatar da jam’iyyu daga kawo tsaiko ga shirin zaben...
Wata babbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Sunusi Ado Maaji, ta bayar da umarnin hana jam’iyyun APC, PDP, da wasu jam’iyyun siyasa 19,...






















































