Tag: ‘Yansanda
Mutum guda ya mutu, uku sun jikkata bayan wani mutum ya...
Rundunar Yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da cewa mutum guda ya rasa ransa, yayin da wasu mutum uku suka sami raunuka bayan wani...
Majalisar Wakilai ta umarci Sufeton ‘yan Sanda ya gabatar da Daraktan...
Kwamitin Majalisar Wakilai da ke binciken ayyukan PFIPC da ake cece-kuce a kai, ya umarci Sufeto Janar na ‘yan Sandan Kasa, Olatunji Disu, da...
‘Yan sanda sun fara bincike kan mutuwar wani mutum mai shekaru...
Rudunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa ta ce ta fara bincike kan yanayin mutuwar wani mutum da ba a bayyana sunansa ba mai shekaru 60...
Yanzu-Yanzu: ‘Yan sanda sun kama jami’ai hudu da suka tilastawa shugaban...
Rundunar 'yan sandan Babban Birnin Tarayya ta tsare jami'anta hudu bisa zargin karbar na-goro da karfin tsiya har naira 53,000 daga hannun Shugaban Hukumar...
NBA ta soki ‘yan sanda kan tsare lauya a Kano, ta...
Kungiyar Lauyoyi ta Kasa (NBA) reshen jihar Kano ta zargi Sashen Binciken Manyan Laifuka (CID) na Rudunar ‘Yan Sandan Jihar Kano da tsoratar da...
Rikicin Kabilanci: An kone mutum 15 kurmus, an kashe wasu uku...
An kashe kusan mutum 18 a wani rikicin kabilanci da ke da alaka da sabani kan filaye a karamar hukumar Rafi ta Jihar Neja,...
‘Yan Sanda sun fara neman mutanen da ake zargi kan mutuwar...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kogi ta fara bincike kan mutuwar wata ma’aikaciyar makaranta, Maryam Usman, sakamakon wani hari da ake zargin an kai mata...
‘Yan Sanda sun musanta bidiyon Katsina da ya yadu – “‘Yan...
Rundunar ‘Yan Sandan kasa (NPF) ta musanta wani bidiyo da ya yadu a shafukan sada zumunta da ke nuna wani jami’in ‘yan sanda yana...
Gwamnatin Kaduna ta yaba da gurfanar da mutane 24 kan kisan...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi maraba da gurfanar da mutane 24 da ake zargi da hannu a kisan wata mata a Maraban Jos.Gwamnatin ta...
‘Yan sanda sun fara bincike kan mutuwar matashin dan kasuwa a...
Matashin dan kasuwar, Isma’il Makaye, ya rasu a karkashin yanayi mai cike da shakku a gidan budurwarsa, shahararriyar tauraruwa a TikTok kuma mai rawar...
Gwamnatin Zamfara na alhini kan mutuwar ‘yan sandan 3 da abin...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana baƙin cikinta kan mutuwar ‘yan sanda uku da suka rasu suna bakin aiki kwanan nan.Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa...
Yan sanda sun musanta rahoton sakin dalibai da malaman da aka...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Oyo ta musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa dalibai da malaman da aka yi...
Wani matshi ya kashe mahaifinsa bayan cecekuce
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ondo ta kama wani mutum mai shekara 38 mai suna Nsikak Kingsley da ake zargin dukan mahaifinsa, Adone Peter, har...






















































