Home Tags Sojoji

Tag: Sojoji

Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta bude aikin fara daukar ma’aikatan Short...

0
Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya ta bude dandali don neman aikin soja na musamman wato Short Service Combatant Commission Course 50/2027 ga 'yan Najeriya...

Tinubu ya amince da karin albashin jami’an Sojin Najeriya

0
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin albashi daga kashi 30 zuwa 80 cikin dari ga jami'an Sojin Najeriya, inda kimanin jami'ai 250,000...

Sojoji sun kama mutane 12 da ake zargi da kai wa...

0
Dakarun rundunar Operation HADIN KAI sun kama mutane 12 da ake zargi da taimakawa da kayayyaki da hada baki da ‘yan ta’addan ISWAP/JAS a...

Majalisar Dattawa ta amince da ba da Naira miliyan 50 ga...

0
Majalisar Dattawa ta amince da ba da gudummawar Naira miliyan 50 ga iyalan mutum 5 da suka rasa rayukansu yayin sace dalibai da malamai...

An kama mutane 8 da suka yi garkuwa da daliban Oyo...

0
Shugaba Bola Tinubu ya yaba da nasarar da aka samu na ceto daliban makaranta da malamai da aka yi garkuwa da su a garin...

Yanzu sojojin Najeriya na samun Naira 100,000 a wata – Minista

0
Ministan Tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya ce yanzu sojojin Najeriya na samun albashi akalla Naira 100,000 a wata bayan da Gwamnatin Tarayya ta yi...

Sojoji sun kama mai samar da kayan tallafi ga ‘yan ta’adda,...

0
Rundunar sojin Najeriya Sashe na II na Operation FANSAN YAMMA sun kama wanda ake zargi da samar da kayan tallafi ga kungiyoyin ’yan ta’adda,...

‘Yan bindiga sun sace mataimakin shugaban karamar hukuma

0
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai farmaki Ora-Igbomina a Karamar Hukumar Ifedayo ta Jihar Osun, inda suka...

Sojoji sun ceto mata da yara 360 da aka sace a...

0
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai hadin gwiwar da Rundunar Ayyuka ta Musamman, sun ceto mutun 360, galibi mata da yara wadanda ‘yan...

Tinubu ya tabbatar da kashe babban kwamandan ISIS a tafkin Chadi

0
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da kashe wani babban kwamandan kungiyar Islamic State, Abu-Bilal Al-Manuki, wanda aka fi sani da Abu-Mainok, a wani...

Boko Haram ta mamaye makaranta, ana fargabar an sace dalibai da...

0
Ana fargabar an sace dalibai da ba a tantance adadinsu ba na Makarantar Firamare da Sakandaren Mussa da ke Karamar Hukumar Askira-Uba a Jihar...

Rundunar sojin Najeriya ta bayar da gidaje ga sojojin da suka...

0
 Rundunar Sojin Najeriya ta bayar da gidaje ga sojoji 20 da suka jikkata a yayin aiki, a wani bangare na kokarinta na inganta jin...
- Advertisement -