Home Tags Rikici

Tag: Rikici

Yanzu-Yanzu: Rikici ya barke a Majalisar Wakilai kan kudurin neman gayyatar...

0
Majalisar Wakilai ta shiga rudani a zamanta na ranar Laraba, bayan da ’yan majalisar suka samu sabani kan wani kuduri na neman gayyatar Shugaba...

Rahoto Na Musamman: Mutuwar Abubakar Rabe da matsalar tsaro da ta...

0
Mutuwar Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) a hannun masu garkuwa ya kamata ya damu kowane dan Najeriya. Sama da asarar babban jami’in soja...

Zaben fidda gwani: Shugabanni sun zargi Kwankwaso da yin watsi da...

0
Sabon rikicin kan jagoranci ya kunno kai a cikin jam’iyyar NDC a Jihar Kano, inda manyan jami’an jam’iyyar suka zargi tsohon Gwamnan Kano, Sanata...

Gwamna Yusuf ya sulhunta ‘yan siyasa biyu na Kano

0
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a ranar Lahadi ya shiga tsakani a rikicin siyasar da ya barke tsakanin Hon. Kabiru Alhassan Rurum da...

‘Yan sanda sun kama wata mata da ake zargi da kona...

0
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama wata mata mai shekaru 32, Maryam Usman, da ake zargi da kona dakin kishiyarta a unguwar Mangwarori,...

Kwamitin Zartarwa na Kasa ba shi da hurumin dakatar da Dalhatu...

0
Kungiyar Tuntuba ta Arewa (ACF), ta bayyana cewa a cikin kwanaki masu zuwa za ta magance rikicin shugabanci da ya kai ga ‘yan sanda...

Sarkin Kano na 16 ya ziyarci Al’ummar unguwar Rimin Zakara don...

0
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bukaci zaman lafiya da hakuri a tsakanin mazauna garin Rimin Zakara da ke karamar hukumar Ungogo,...
- Advertisement -