Tag: Kotu
Takardun bogi: Kotu ta yi watsi da karar da EFCC ke...
Wata kotu a jihar Legos ta wanke tare da
sallamar tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, daga tuhumar da hukumar yaki da masu...
Kotu ta yanke wa mutum 5 hukuncin kisa a Kano
Wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa wasu maza biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samun su da laifin kiran wata mata...
Zargin badaƙala: Kotu ta tsare tsohon shugaban NHIS a gidan gyaran...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati (EFCC) ta gurfanar da tsohon babban sakataren hukumar inshorar lafiya ta kasa (NHIS), Farfesa...
Kotu ta hana CBN da wasu hukumomin tarayya rike kudin kananan...
Kotun koli ta jihar Kano ta bayar da umarnin hana wasu hukumomin tarayya tsaida ko rike kudaden da ake tura wa kananan hukumomi 44...
Kotu ta dakatar da CBN, AGF da wasu daga baiwa Gwamnatin...
Kotun Tarayya da ke Abuja, a ranar Laraba, ta dakatar da Babban Bankin Najeriya (CBN) daga ci gaba da sakin kasafin kudin wata-wata ga...
Kotun ta umarci KANSIEC ta karɓi jerin yan takarar NNPP karkashin...
Kotun Tarayya da ke zaune a Kano ta umarci Hukumar Zaɓe ta Ƙananan Hukumomi ta Jihar Kano (KANSIEC) da ta karɓi jerin sunayen ƴan...
Kotu ta yanke wa wadanda ake sargi da fashin bankin Offa...
Maishari'a Haleemah Salman ta Babbar Kotun Jihar Kwara ta yanke hukuncin kisa ga mutum biyar da ake zargi da hannu a fashin banki da...
Kotu ta dakatar da jam’iyyu daga kawo tsaiko ga shirin zaben...
Wata babbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Sunusi Ado Maaji, ta bayar da umarnin hana jam’iyyun APC, PDP, da wasu jam’iyyun siyasa 19,...