Tag: ADC
Dan Majalisar Tarayya daga Gombe, Yaya Tongo ya rasu
Dan majalisar wakilai mai wakiltar kananan hukumomin Kwami/Funakaye da Gombe, Yaya Tongo, ya rasu a Abuja.Tongo, wanda ya lashe zaben Dan Majalisar Tarayya a...
Zabar Peter Obi a 2027 kamar zabar Tinubu ne – Kenneth...
Wani babban dan jam’iyyar ADC Kenneth Okonkwo, ya ce goyon bayan Peter Obi a zaben shugaban kasa na 2027 zai karfafa damar Shugaba Bola...
Atiku ya gana da Hayatu-Deen bayan matsalar zaben fidda gwani na...
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya shiga ganawar sirri da abokin hamayyarsa, Hayatu-Deen, a gidansa...
El-Rufai ya samu tikitin yin takarar Majalisar Wakilai na ADC a...
Dan Majalisar Wakilai, Bello El-Rufai, ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyr ADC na kujerar karamar hukumar Kaduna ta Arewa ba tare da wani...
Atiku ya lashe zaben fidda gwanin shugaban kasa na ADC
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a zaben 2027.An sanar da sakamakon ne ranar Laraba...
2027: ADC Tsagin Bashir ya zabi Kachikwu a matsayin dan takarar...
Wani bangare na jam'iyyar ADC karkashin jagorancin Abdulkadir Bashir ya zabi Dumebi Kachikwu a matsayin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a zaben 2027.Kamfanin...
ADC ta tantance sama da ‘yan takarar Gwamna 70 gabanin zaben...
Jam'iyyar ADC ta ce ta tantance sama da ‘yan takarar Gwamna 70 a ranar farko ta aikin tantancewa gabanin zaben fidda gwanin jam’iyyar.Mataimakiyar Sakataren...
Dan El-Rufai da wasu ‘yan majalisa hudu sun sauya sheka zuwa...
Dan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, Hon. Bello El-Rufai, ya bar jam’iyya mai mulki ta APC ya koma jam’iyyar ADC.Kakakin Majalisar Wakilai, Hon....
ADC ta rage kudin fom din takara, ta fitar da sabon...
Jam’iyyar ADC ta rage kudin fom din takar Shugaban Kasa zuwa Naira miliyan 90 tare da fitar da sabon jadawalin zaben fidda gwani na...
‘Yan Majalisa 17 sun fice daga ADC zuwa NDC, daya ya...
Majalissar Wakilai a ranar Talata ta shaida ficewar ‘yan majalisa da dama yayin da akalla ‘yan majalisa 17 suka sanar da ficewarsu daga ADC...
Obi ya fice daga ADC
Tsohon dan takarar shugaban kasa Peter Obi ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar ADC, yana mai danganta hakan da mummunan yanayin siyasa, rikice-rikicen cikin...
Kotu ta hana INEC amincewa da tarukan ADC da shugabancin David...
Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta hana Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) amincewa ko shiga kowane taro a jihohi da...
Mambobin majalisar wakilai 6 sun sauya sheka zuwa APC da ADC
Shida daga cikin mambobin majalisar wakilai ta kasa, sun sauya shiga daga jam’iyyun NNPP da PDP tare da komawa jam’iyyun APC da ADC.Yayin da...























































