Home Tags Abba Yusuf

Tag: Abba Yusuf

Tsararru 52 sun fara rubuta jarrabawar NECO da NABAIS a gidajen...

0
Tsararru 52 a gidajen gyaran hali a fadin Jihar Kano sun fara rubuta jarrabawar kammala Sakandare ta (SSC) ta shekarar 2026 da Hukumar Jarrabawa...

Kano ta bayyana tsarin samar da ci gaban mai dorewa ga...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada kudurin ta na inganta ci gaban al’ummar karkara mai dorewa ta hanyar kara karfafa hadin gwiwa da manyan...

{HOTUNA}: Kano ta kaddamar da aikin farfado da madatsar ruwa ta...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta fara aikin gyara a madatsar ruwan yanki ta Joda bayan wata ziyarar dubawa da ta kai wurin a makon da...

Gwamna Yusuf ya jagoranci lalata tan 12.2 na miyagun kwayoyi

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, tare da Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) da sauran hukumomin tsaro masu...

Gwamna Yusuf ya yi wa Sakataren Jam’iyyar APC na Kasa ta’aziyya...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya mika sakon ta’aziyya ga Sakataren Jam’iyyar APC na Kasa, Sanata Surajudeen Ajibola Basiru, bisa rasuwar mahaifiyarsa...

Gwamnatin Kano ta himmatu wajen tabbatar da nasarar APC a duka...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa Jihar Kano ta himmatu sosai wajen tabbatar da nasarar Jam’iyyar APC a duka matakai...

Gwamnatin Kano ta kaddamar da shirin zamanantar da Green Park

0
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa aikin sake gyara Green Park da ke kan Titin Audu Bako ya kusa kammala, wanda hakan ya...

Gwamnan Kano ya kafa kwamitin bincike kan mutuwar daliba a makarantar...

0
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da kafa kwamitin binciken domin binciken abin da ya yi sanadiyyar mutuwar daliba a sakandiren St. Louis da...

2027: Gwamna Yusuf ya nemi goyon bayan sake zaben Tinubu

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga al-ummar jihar da su cigaba da goyon bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana...

(HOTUNA): Kungiyar Renewed Hope Youth Engagement ta rantsar da Dahir Hashim...

0
Kungiyar Renewed Hope Youth Engagement (RHYE) ta kaddamar masu gudanarwarta reshen Jihar Kanao tare da sauran masu gudanarwa na yankuna na Kano ta Tsakiya,...

Gwamnatin Kano ta ayyana Talata a matsayin ranar hutu don murnar...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Talata 16 ga Yuni 2026, a matsayin ranar hutu domin murnar Sabuwar Shekarar Musulunci ta 1 ga watan...

Karuwar Talauci: Gwamnonin Arewa maso Yamma sun bayyana shirin yaki da...

0
Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma (NWGF) ta shirya tattaunawa kan manufofi a Kano kan yadda za a rage talauci ta fuskoki da dama ta...

Gwamna Yusuf ya sulhunta ‘yan siyasa biyu na Kano

0
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a ranar Lahadi ya shiga tsakani a rikicin siyasar da ya barke tsakanin Hon. Kabiru Alhassan Rurum da...

APC ta ba Gwamna Yusuf damar tsayawa takara a karo na...

0
Jam’iyyar APC ta ba Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, damar tsayawa takara a wa'adi na biyu a zaben gwamna na shekarar 2027.Hakan na...

Yanzu-Yanzu: Gwamna Yusuf ya rantsar da Murtala Garo a matsayin mataimakin...

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da Hon. Murtala Sule Garo a matsayin sabon Mataimakin Gwamna, a wani biki da aka...

Gwamnatin Kano ta fara bincike kan zargin cire Naira Biliyan 1.5...

0
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf a ranar Juma'a ya bada umarnin a gudanar da bincike kan zargin cire Naira Biliyan 1.5 daga kudaden...
- Advertisement -