Bayan saɓanin da aka samu tsakanin shugaban hukumar Hisbah Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, yanzu haka dai an sasanta tsakanin ɓangarorin biyu.
Karin labari: Kar ku baiwa jami’ai cin hanci – Tinubu
Cikakken bayanin na nan ta fe.