Tinubu ya cire sunan Maryam Shetty daga cikin jerin sunayen ministocin da zai nada

364120624 303074598804446 7717407917650957551 n
364120624 303074598804446 7717407917650957551 n

Shugaba Bola Tinubu ya maye gurbin daya cikin mutanen da ya zaba don nada wa minista, Maryam Shetty, ya kuma zabi wasu sabbi biyu, cikinsu har da Festus Keyamo da Dakta Maigari Mahmud.

Channels ta rahoto an sanar da hakan ne lokacin da Shugaban Majalisa Godswill Akpabio ya karanto wasikar shugaban kasar a zauren Majalisa a ranar Juma’a.

Dakaci Karin bayani…

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here