‘Yan Bindiga sun harbe wani Basarake a Ogun

'yan bindiga, garkuwa, sace, jihar, zamfara, masallaci
Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu mutane a daya daga cikin masallatan garin Tsafe da ke hedikwatar karamar hukumar Tsafe ta jihar...

Wasu ‘yan bindiga sun harbe wani basaraken gargajiya a garin Sagamu da ke Ogun a ranar Talata.

Karanta wannan: Yanzu-yanzu: Betta Edu ta isa Hukumar EFCC don amsa tambayoyi

Kamfanin Dillancin Labarai na kasa NAN, ya rawaito cewa ’yan bindigar mutum uku sun harbi basaraken ne a wani waje.

Tuni dai aka yi jana’izarsa kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

Karanta wannan: Gwamnati ta dakatar da biyan mafi karancin Albashi-TUC

Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Mista Abiodun Alamutu, ya tabbatar da faruwar lamarin tare da ba da tabbacin cewa za’a cigaba da bincike gami da kama wadanda suka kai harin.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here