Home Tags Yan sanda

Tag: Yan sanda

’Yan sanda za su gurfanar da miji da ya kona matarsa...

0
Rundunar ’Yan sanda ta Jihar Kogi ta kama wani mutum mai shekara 33, Jacob Irewa, bisa zargin sa da kona matarsa da wuta yayin...

Zaben Osun: Rundunar ‘Yan Sanda ta gayyaci Sanata kan kalaman barazanar...

0
Rundunar 'yan sandan jihar Osun ta gayyaci dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Osun ta Gabas, Sanata Francis Fadahunsi, kan zargin barazanar da ya...

‘Yan sanda sun kama kwamishinan muhalli na Osun kan harbi a...

0
Rundunar 'yan sanda ta Jihar Osun ta kama Kwamishinan Muhalli na jihar, Mayowa Adejoorin, bisa zargin harba bindiga da ya haddasa hargitsa a taron...

‘Yan sanda sun kama Sakataren Gwamnatin Osun da wasu 5

0
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Osun ta kama tare da tsare Sakataren Gwamnatin Jihar Osun, Teslim Igbalaye, tare da wasu mutane 5 bayan sun kai...

‘Yan Sanda sun kama matar da ake zargi da yanke al’aurar...

0
Rundunar ‘yan Sandan Jihar Kano ta kama wata mata Maimunatu Idris mai shekaru 25, da ake zargi da kai wa saurayinta hari da wuka...

‘Yan bindiga sun sace mataimakin shugaban karamar hukuma

0
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai farmaki Ora-Igbomina a Karamar Hukumar Ifedayo ta Jihar Osun, inda suka...

Yan sanda sun gargadi masu hawa Takalmi Taya a kan hanyoyi...

0
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yi gargadi kan yawaitar matasa masu wasa da takalmin taya a kan manyan hanyoyin da wuraren da ake...

‘Yan sanda sun kama wani mutum kan zargin yunkurin satar mahaifa...

0
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina ta kama wani mutum mai shekaru 50 da ake zargi da yunkurin gudanar da aikin boka da ta shafi...

Majalisar dokokin Kano ta amince da kudirin dokar kafa jami’an tsaro...

0
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kudirin dokar kafa rundunar tsaro mallakin jihar Kano.Hakan ya biyo bayan zaman da kwamitin majalisar ya yi...

Hukumar ƴan sanda ta amince da yiwa wasu jami’anta ritaya

0
Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda (PSC) ta sanar da yin murabus ba tare da bata lokaci ba ga manyan jami’an ‘yan sandan da...

Jami’an ‘yan sanda 5 sun mutu, 11 sun jikkata a wani...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da mutuwar jami’anta biyar sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya afku a garin Karfi da ke...
- Advertisement -