Tag: NNPP
Kotun ta umarci KANSIEC ta karɓi jerin yan takarar NNPP karkashin...
Kotun Tarayya da ke zaune a Kano ta umarci Hukumar Zaɓe ta Ƙananan Hukumomi ta Jihar Kano (KANSIEC) da ta karɓi jerin sunayen ƴan...
Zaben 2023: Babban dan Kwankwasiyya ya kuma jam’iyyar APC a Kano
Mabiyin Rabi’u Musa Kwankwaso, Dakta Umar Tanko Yakasai, ya ajiye tafiyar Kwankwasiyya inda ya koma Gandujiya.
Yakasai wanda yana daya daga cikin manya manyan ‘yan...
Jam’iyyar NNPP ta dakatar da shugabanta na jihar Bauchi
Uwar jam’iyyar NNPP ta kasa ta dakatar da shugabanta na jihar Bauchi, Alhaji Sani Shehu.
Skataran jam’iyyar mai wakilatar yankin Arewa masu gudu, Alhaji Babayo...