Tag: Majalisar wakilai
Majalisar Wakilai ta umarci Sufeton ‘yan Sanda ya gabatar da Daraktan...
Kwamitin Majalisar Wakilai da ke binciken ayyukan PFIPC da ake cece-kuce a kai, ya umarci Sufeto Janar na ‘yan Sandan Kasa, Olatunji Disu, da...
Majalisar Wakilai ta janye kudurin dokar ‘yan sandan jiha, tana duba...
Majalisar Wakilai ta janye kudurin ta na yi wa tsarin mulki gyaran fuska da nufin kafa 'yan sandan jiha. Inda take duba wata dokar...
Rashin Tsaro: Majalisar Wakilai ta gayyaci shugabannin tsaro da Mai Bada...
Majalisar Wakilai ta Kasa ta gayyaci Mai Baiwa Shugaban Kasa Shawara kan Tsaro (NSA), Nuhu Ribadu da shugabannin tsaro da su bayyana gaban majalisa...
Yanzu-Yanzu: APC ta sauya ranar zaben fidda gwani na ‘yan Majalisar...
Jam’iyyar APC ta dage zaben fidda gwani na Majalisar Wakilai daga Juma’a, 15 ga Mayu, zuwa Asabar, 16 ga Mayu.Wannan zaben na daga cikin...
Majalisar wakilai ta dage zaman ta kan batun dokar gyaran haraji
Majalisar Wakilai ta dakatar da zaman musamman da aka tsara yi don tattauna dokokin gyaran haraji da aka shirya gudanarwa a ranar Talata, 3...
Majalisar wakilai sun yi watsi da kudirin wa’adin shekaru shida ga...
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta yi watsi da kudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kara wa’adin zuwashekarau shida ga shugaban kasa da...
















































