Tag: gwamnati
Kano ta kaddamar da kwamitin gudanarwa don yaki da rashawa da...
Shugabar Ma’aikata ta Jihar Kano, Hajiya Bilkisu Shehu Maimota, ta kaddamar da wani babban Kwamitin Gudanarwa don tabbatar da aiwatar da Tsarin Yaki da...
Gwamnatin Kano ta aiwatar da ayyuka 1,508 da suka kai darajar...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta aiwatar da ayyuka sama da 1,508 na ci gaba da suka kai darajar Naira biliyan 928 a fadin...
Mutanen da ke cin riba daga rashin tsaro ba za su...
Wani jami’in soji mai ritaya kuma kwarren masanin tsaro, Aminu Hassan Soja, ya ce akwai mutanen da ke amfana daga rashin tsaro da ya...
Gwamnan Kano ya kafa kwamitin bincike kan mutuwar daliba a makarantar...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da kafa kwamitin binciken domin binciken abin da ya yi sanadiyyar mutuwar daliba a sakandiren St. Louis da...
Gwamnatin Zamfara na alhini kan mutuwar ‘yan sandan 3 da abin...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana baƙin cikinta kan mutuwar ‘yan sanda uku da suka rasu suna bakin aiki kwanan nan.Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa...
Garkuwa: Janar Rabe mai ritaya da matarsa sun roki a ceto...
Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) da aka yi garkuwa da shi tare da matarsa, Hajiya Amina Abubakar, sun roki gwamnati da shugabannin al’umma su...
Gwamnan Kano ya amince da raba Naira dubu 20 ga ma’aikatan...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Kabir Yusuf, ya amince da raba kyautar kudi Naira dubu 20 don yin shagalin Babbar Sallah ga ma'aikatan gwamnati a...
Gwamna Yusuf ya kafa kwamitin bikin cikar gwamnatinsa shekara uku
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da kafa kwamitin mutane 13 da zai gudanar da shirye-shiryen bikin cika shekara uku na gwamnatin Gwamna Abba Kabir...
Gwamnatin Kano ta nuna damuwa kan yadda ake amfani da umarnin...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana damuwa kan abin da ta kira yawaitar amfani da umarnin kotu wajen neman mallakar dukiyar jama’a, tana gargadin cewa...
Gwamnatin Kano ta kori Lauyan Jiha kan zargin kirkirar takardu da...
Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kano ta kori Lauyan Jiha Mustapha Nura-Muhammad kan zargin kirkirar takardu, cin zarafin mukami, da rashin da’a a aiki.Hakan na...
Sarki Sunusi ya soki yawan cin bashin da gwamnatin tarayya ke...
Sarkin Kano na 16 a Sarautar Fulani, Malam Muhammadu Sunusi na biyu, ya soki yawan ciyo bashin da Gwamnatin Tarayya ke yi duk da...


















































