Tag: gwamna
Tinubu, Inuwa da Gwamna sun yi ganawar sirri kan makomar Gombe
Shugaba Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar ya yi ganawar sirri da Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya da dan takarar gwamnan Jam’iyyar APC...
INEC ta ayyana Oyebanji a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ayyana dan takarar Jam’iyyar APC, Gwamna Biodun Oyebanji, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan...
Ekiti 2026: INEC ta dora kashi 83% na sakamako a rumbunta
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta dora sakamako 2,048 daga rumfunan zabe 2,445 a shafinta na kallon sakamako (IReV) har zuwa...
HOTUNA: An samu fitowar masu jefa kuri’a da fara tantancewa da...
An samu fitowar masu jefa kuri’a a rumfunan zabe daban-daban a Jihar Ekiti a ranar Asabar yayin da zaben gwamna na musamman ya fara...
Kwankwaso Ya Sanar Da Gwarzo A Matsayin Dan Takarar Gwamnan NDC,...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Jagoran Sabuwar Jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da tsohon Mataimakin Gwamna, Aminu Abdussalam Gwarzo, a matsayin dan...
Kano: Kwankwaso Na Shirin Gabatar da Abdussalam a Matsayin Dan Takarar...
Sai dai idan a samu wani sauyi na karshe, JagoranKwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso, zai gabatar da tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam, a matsayin...
Malami ya zama dan takarar gwamnan ADC a Kebbi
ADC a Jihar Kebbi ta tabbatar da tsohon Ministan Shari’a na Tarayya, Abubakar Malami, a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.Wannan na...
Tuggar ya yi rashin nasara a zaben fidda gwanin gwamna na...
Tsohon Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi rashin nasara a kokarinsa na samun tikitin takarar gwamna a jam’iyyar APC a zaben...
2027: Gwamna ya karbi tikitin gwamna na APC, ya yi alkawarin...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a Jihar Gombe, Jamil I. Gwamna, ya yi alkawarin samar da jagoranci mai adalci da zai hada kowa,...
Gwamnan Kano ya aike wa da Majalisa sunan Murtala Garo don...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya aike wa da Majalisar dokokin jihar sunan Alhaji Murtala Sule Garo domin tantancewa tare da tabbatar...





















































