Tag: Ganduje
Abdullahi Ata ya taya shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje...
Karamin ministan gidaje da raya Birane, Alhaji Abdullahi Ata ya taya Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje murnar kara wa’adinsa har...
Rikici ya barke a APC yayin da Ganduje, da minista suke...
Wata takaddama mai tsanani a cikin jam’iyyar APC a jihar Kano ta danno kai, kan yunkurin da shugaban jam’iyyar na kasa, Dakta Abdullahi Umar...
Zargin almundahana: Kotu ta sanya ranar da za ta saurari shari’ar...
Wata babbar kotun jihar Kano ta sanya ranar 15 ga watan Afrilu domin cigaba da sauraren duk wasu korafe-korafe daga lauyoyin da ke da...
Garo ya taya Ganduje murnar cika shekaru 75
Alhaji Murtala Sule Garo, ɗan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar APC a zaben 2023 na jihar Kano, ya taya Dr. Abdullahi Umar Ganduje, shugaban...
Kotu ta dage shari’ar zargin almundahana akan Ganduje zuwa watan Fabrairu
Kotun Jihar Kano ta tsayar da ranar 13 ga Fabrairu, 2025, domin sauraron dukkan koke-koke game da shari’ar zargin cin hanci da almundahana da...
IPAC ta yi watsi da yunkurin kawo Yusuf Kolo a matsayin...
Gamayyar jam’iyun dake karkashin IPAC, reshan jihar Kano, ta yi watsi da yunkurin rundunar ‘yan sandan Najeriya, na kawo tsohon kwamandan rundunar dake yaki...