Tsohon Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai da Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi na II, sun ziyarci Tudun Biri da ke Jihar Kaduna, inda aka jefa bama-bamai.
Yayin ziyarar ta ranar Juma’a suna tare da wasu shuwagabannin darikar Tijjaniyya.
Karanta wannan: Sheikh Gumi yace da gangan Sojoji suka kai hari kan masu Mauludi a Tudun Biri
Rahotanni sun ce El-Rufai da Sanusi na II sun ba da gudummawar Naira miliyan 10 kowannensu don tallafa wa al’umma.
Ga hotunan ziyarar su a kasa: