Wata jami’a ta kori malamai 3 kan zargin lalata

0
Hukumar gudanarwar Jami’ar kimiyya da fasaha ta jihar Legas (LASUSTECH) ta kori malaman jami’o’i uku bisa zargin lalata.Malaman uku da aka kora sun hada...

Jami’ar KHAIRUN ta yi bikin rantsar da sabbin dalibai sama da...

0
Jami’ar Khalifa Isyaku Rabi’u da ke Kano (KHAIRUN), a ranar Alhamis ta gudanar da bikin rantsar da sabbin dalibai karo na biyu, inda ta...

Jami’o’in Najeriya da dama na karrama marasa ilimi, wadanda ba su...

0
Uban jami'a kuma shugaban majalisar Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sakkwato, Farfesa Attahiru Jega ya ce jami’o’in Najeriya suna karrama marasa ilimi da bayar...

Gwamnatin tarayya ta umurci manyan makarantu su tallata guraben aiki a...

0
Ministan Ilimi Dr. Tunji Alausa, ya umurci dukkan manyan makarantun gwamnatin tarayya da aka ba su izinin daukar ma’aikata da su tallata guraben aiki...

Jihar Jigawa ta amince da kashe Naira biliyan 15 a fannin...

0
Gwamnatin Jigawa ta amince da Naira biliyan 15.8 don gudanar da ingantaccen tsarin ilimi a matakin farko na don bunkasa samar da ilimi mai...

Barau ya yabawa Tinubu kan sauya sunan Jami’ar Ilimi ta tarayya...

0
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bisa amincewa da bukatar daukacin al’ummar jihar Kano ta...

Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta Tarayya a...

0
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya canza sunan Jami’ar Ilimi ta tarayya da ke Kano zuwa Jami’ar Ilimi ta Yusuf Maitama Sule.Wata sanarwa da...

JAMB ta sanar da fara sayar da fom din shiga jami’a...

0
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta ce za ta fara sayar da fom na shiga jami'a kai tsaye ga masu...

Za a samar da ƙarin wasu manyan makarantun gaba da sakandare...

0
Kakakin Majalisar Wakilai, Dakta Abbas Tajuddeen, ya ce mazabar Zariya za ta samu karin cibiyoyin ilimi na gwamnatin tarayya guda bakwai a cikin kasafin...

Jami’ar Bayero ta kori dalibai 62, ta hukunta wasu 17

0
Jami’ar Bayero ta Kano ta kori dalibai 62 tare da ɗaukan matakin hukunta wasu 17 bisa zarginsu da satar jarrabawa.SolaceBase ta ruwaito cewa majalisar...

Tinubu ya amince da bada lasisin kafa Jami’ar Sadarwa ta Tonnie...

0
Majalisar zartaswa ta tarayya (FEC), a taronta na uku a ranar Litinin, ta amince da bayar da lasisi ga jami’o’i 11 masu zaman kansu...

Gwamnatin Kano ta sanar da ranar fara hutun zangon karatu na...

0
Gwamnatin jihar Kano ta amince da ranar Juma’a 28 ga watan Fabrairun 2025 a matsayin ranar hutu na zango na biyu ga dukkan makarantun...

Ba za mu sake tsawaita lokacin yin rajistar UTME bayan cikar...

0
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta ce ba za ta sake tsawaita lokacin yin rajistar jarrabawar shiga manyan makarantu...

Kungiyar ASUU a Kaduna ta dakatar da yajin aiki

0
Ƙungiyar malaman jami’o’i (ASUU) reshen jihar Kaduna (KASU) ta dakatar da yajin aikin da ta fara a ranar 18 ga watan Fabrairu.Hakan na kunshe...

Ƴan baya za su yi mana hukunci da tsauri idan muka...

0
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ce, ‘yan baya za su yi wa shugabannin kasar nan hukunci da tsauri idan suka bar makarantun gwamnati...

Jami’ar tarayya Kashere ta rattaba hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa da...

0
A wani gagarumin yunkuri na inganta hadin gwiwar ilimi da kuma cudanya a duniya, Jami’ar tarayya, Kashere (FUK) a Jihar Gombe, ta kulla yarjejeniyar...

Gwamnan Kano ya haramtawa dalibai yin aikin wahala a makarantu

0
Gwamnan jihar Kano Abba Yusuf ya yi gargadi ga malaman makaranta, inda ya haramta musu saka dalibai yin aikin wahala tukuru, a filin makaranta...

Sabon shugaban kungiyar Hausa na kwalejin ilimi ta Aminu Kano hadin...

0
Sabon zababben shugaban kungiyar daliban Hausa na kwalejin ilmi ta Aminu Kano (AKCOE) hadin gwiwa da jami'ar tarayya da ke Dutsin-ma a jihar...

NECO ta fitar da sakamakon jarrabawar 2024, tare da sunayen masu...

0
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta Kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta shekarar 2024, inda dalibai 57,114 suka samu maki...

Jami’ar Ahmadu Bello ta yi sabon shugaba

0
An nada Farfesa Adamu Ahmed a matsayin sabon shugaban jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya.A cewar sanarwar da Daraktan hulda da jama’a na jami’ar,...
- Advertisement -