Za mu fara biyan alawus na Naira dubu 77 daga watan...

0
Shugaban hukumar kula da matasa masu yiwa ƙasa hidima NYSC, Birgediya Janar Yushau Ahmed ya ce za a fara biyan matasan alawus din naira...

Hukumar JAMB ta sauya ranar jarrabawar UTME

0
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta sanar da ranar Litinin, 3 ga watan Fabrairu a matsayin ranar rubuta jarrabawar UTME...

Jami’ar KWARA ta yi martani kan dakatarwar ilimin shari’a da JAMB...

0
Jami’ar jihar Kwara (KWASU) Melete, ta ce dakatarwar shekara daya da aka  yi na bada gurbin karatu ga daliban shari’a a baya bayan nan...

BUK ta karawa Ministan Ilimi, Suleiman Yaradua, Muhammad Umar da wasu...

0
 Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta sanar da karin girma ga malamai 66 zuwa matakin farfesoshi da mataimakan farfesoshi a shekarar 2024.A wata sanarwa da...

RUMFOBA sun bukaci gwamnatin Kano da ta kafa cibiyoyin adana bayanan...

0
 Kungiyar tsofaffin daliban Rumfa (RUMFOBA) Class ’94 ta yi bikin cika shekaru 30 a Kano, inda ta bukaci kafa cibiyoyin adana bayanai a kowace...

Kashim Shatima ya yabawa BUK bisa samar da ingantaccen ilimi da...

0
 Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya yabawa Jami’ar Bayero, Kano (BUK), bisa jajircewarta wajen ba da ingantaccen ilimi da aiwatar da tsarin karɓar ɗalibai...

BUK ta tsawaita wa’adin rajistar dalibai, ta amince da dakatar da...

0
Majalisar Jami’ar Bayero, Kano (BUK) ta tsawaita wa’adin rajista na tsawon makwanni shida ga daliban da suka rubuta jarabawar zangon farko ba tare da...

JAMB ta fara tantance cibiyoyin CBT don jarabawar UTME ta 2025 

1
 Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’o’i ta Kasa (JAMB) ta fara aikin tantance Cibiyoyin Gwajin Na’ura (CBT) domin shirye-shiryen Jarabawar Shiga Jami’o’i ta 2025 (UTME).Mai...

Gwamnatin tarayya na gudanar da bincike kan zargin daukar nauyin ‘yan...

0
 Hedikwatar tsaro (DHQ) ta tabbatar da cewa ana ci gaba da gudanar da bincike kan ikirarin daukar nauyin 'yan fashi a yankin Arewa maso...

Yajin Aiki: NANS ta bukaci gwamnatin tarayya da ta magance matsalolin...

0
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta shiga tattaunawa da shugabannin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) domin dakile yajin aikin.Jaridar SolaceBase...

Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu ta fara daukar sabbin dalibai na shekarar...

0
Yanzu haka an bude tashar shigar da dalibai na shekarar 2024/2025 a Jami’ar Khalifa Isyaku Rabiu (KHAIRUN), Kano.A wata sanarwa da jami'ar ta fitar...

Ba Mu Hana Dalibai ‘Yan Kasa Da Shekara 18 Rubuta Jarrabawar...

0
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta yi karin haske kan cewa ma’aikatar ba ta hana daliban da ba su kai shekara 18 ba rubuta jarrabawar...

Gidauniyar Sen. Barau ta fitar da sunan waɗanda suka ci gajiyar...

0
Halima LukmanGidauniyar Barau I. Jibrin BIJF wadda Mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Dakta Barau I. Jibrin ya kafa, ta fitar da jerin rukunin farko...

Yajin aiki: FG, ASUU sun amince da ranar da za su...

0
Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) sun cimma matsaya domin dakile yajin aikin da kungiyar ke yi wa barazana.Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya,...

Lamunin Karatu: Gwamnatin Tarayya Ta Raba N2.5bn Ga Manya  Makarantu 12...

0
Asusun ba da lamunin karatu ga daliban Najeriya NELFund, ya ce ya raba sama da Naira biliyan 2.5 ga manyan  makarantu 12 a fadin...

Gwamnatin tarayya ta musanta rage alawus alawus din dalibai

0
Gwamnatin Tarayya ta ce ba ta da wani shiri na rage alawus alawus din dalibai kamar yadda aka yadawa kwanan nan a kafafen yada...

Gwamnatin tarayya za ta bujuro da sabon tsarin makarantun Sakandire

0
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya ce a ranar Alhamis za a bullo da wani sabon tsarin karatu na makarantun sakandare a fadin kasar...

Dangote yayi alkawarin bunkasa cibiyoyin harkokin ilimi guda 10

0
Shugaban Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil, Alhaji Aliko Dangote, ya yi alkawarin gina ginin majalisar dattawa da ma’aikatan ilimi...

“Ba za mu tafi yajin aiki ba idan muka cimma matsaya...

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta ce yajin aikin da suke shirin yi ba lallai ya tabbata ba, idan Gwamnatin Tarayya ta aiwatar...

VC: An zabi Farfesa Aisha Maikudi a matsayin mukaddashin shugaban jami’a

0
Majalisar dattijai ta Jami’ar Abuja ta zabi Farfesa Aisha Sani Maikudi a matsayin mukaddashin mataimakiyar shugaban jami’a har zuwa lokacin da za a kaddamar...
- Advertisement -