Abbas ya zama sabon shugaban majalisar wakilan Najeriya

Tajudeen Abbas 1
Tajudeen Abbas 1

Danmajalisar wakilan Najeriya mai wakiltar  karamar hukumar zariya, Tajudeen Abbas, ya zama sabon shugana majalisar wakilan Najeriya.

Yan majalisar sun kada kuri’ar ne a yau Talata, inda ya sami kuri’u 353 ya yin zaben.

Muna tafe da karin bayani……….

 

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here