Tag: zaben fidda gwani
Rahoto Na Musamman: Idan zaben fidda gwani ya zama kasuwanci, shin...
Tsarin demokiradiyyar Najeriya na ci gaba da fuskantar matsaloli da ke ta maimaitawa, yayin da ake sa ran jam’iyyun siyasa su zama dandalin da...
Zaben Fidda Gwani: NDC ta kafa kwamitin sulhunta ‘yan takara
Jam’iyyar NDC ta sanar da wasu muhimman matakai da nufin karfafa demokiradiyya ta cikin gida, tabbatar da samun daidaito da kuma kafa jam’iyya mai...
Zaben fidda gwani: Shugabanni sun zargi Kwankwaso da yin watsi da...
Sabon rikicin kan jagoranci ya kunno kai a cikin jam’iyyar NDC a Jihar Kano, inda manyan jami’an jam’iyyar suka zargi tsohon Gwamnan Kano, Sanata...
APC ta barranta kanta da jerin sunayen ’yan takarar sanata da...
Jam’iyyar APC ta barranta kanta da wani jerin sunayen ’yan takarar sanata da ake cewa na jam’iyyar ne da ke yawo a shafukan sada...
PDP ta kafa kwamitocin sauraron korafe-korafe kan takaddamar zaben fidda gwani
Jam’iyyar PDP ta kafa kwamitocin da za su saurari kararraki domin magance koke-koke da korafe-korafen da suka taso daga zaben fidda gwani na kujerar...
NDC ta sanya ranar gudanar da zaben fidda gwanin shugaban kasa...
Jam’iyyar NDC ta sanya ranar 29 ga Mayu 2026 don gudanar da zaben fidda gwanin shugaban kasa, gwamna, majalisar kasa da majalisun jihohi a...
Tuggar ya yi rashin nasara a zaben fidda gwanin gwamna na...
Tsohon Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi rashin nasara a kokarinsa na samun tikitin takarar gwamna a jam’iyyar APC a zaben...
APC ta dage zaben fidda gwanin gwamna na Kwara
Kwamitin Gudanarwar APC na Kasa ya dage zaben fidda gwanin gwamna a Kwara zuwa ranar Juma’a.Kamfanin Dillancin Labarai na Kasa (NAN) ya ruwaito cewa...
Rivers: Fubara ya janye daga zaben fidda gwanin gwamna a APC
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da janyewarsa daga zaben fidda gwanin gwamna a jam’iyyar APC a jihar.Fubara ya bayyana haka ne a...
Pantami ya janye daga zaben fidda gwanin gwamna a APC
Dan takarar gwamna a jam’iyyar APC a Jihar Gombe, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya janye daga shiga zaben fidda gwanin gwamna a jam’iyyar da...
Gwamna Yahaya ya samu tikitin Sanatan Gombe ta Arewa
Gwamnan Jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya samu tikitin tsayawa takara a jam’iyyar APC na Sanatan yankin Arewacin Gombe a zaben a 2027.Jam’iyyar APC ta...
NDC ta kafa kwamitin mutum 17 da zai tantance ‘yan takara
Jam’iyyar NDC, ta kafa kwamitin tantancewa mai mutum 17 domin tantance ‘yan takara da ke neman tikitin jam’iyyar na zaben Shugaban Kasa, Gwamna, Sanata...
Zaben Fidda Gwanin APC: Yero, Shehu Sani, Katung sun samu tikitan...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Ramalan Mukhtar Yero, Sanata Shehu Sani, da Sanata Sunday Katung sun yi nasara a zaben fidda gwanin Sanatoci na jam’iyyar...
Zaben Fidda Gwani: APC ta fitar da jerin ‘yan takarar Sanatan...
Jam’iyyar APC ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar Sanatan da ba a amince su shiga zaben fidda gwanin jam’iyyar ba.An fitar da jerin...
Yanzu-Yanzu: APC ta sauya ranar zaben fidda gwani na ‘yan Majalisar...
Jam’iyyar APC ta dage zaben fidda gwani na Majalisar Wakilai daga Juma’a, 15 ga Mayu, zuwa Asabar, 16 ga Mayu.Wannan zaben na daga cikin...






















































