Tuesday, January 20, 2026
Home Tags UNIVERSITY

Tag: UNIVERSITY

Tinubu ya amince da bada lasisin kafa Jami’ar Sadarwa ta Tonnie...

0
Majalisar zartaswa ta tarayya (FEC), a taronta na uku a ranar Litinin, ta amince da bayar da lasisi ga jami’o’i 11 masu zaman kansu...

Sabon shugaban kungiyar Hausa na kwalejin ilimi ta Aminu Kano hadin...

0
Sabon zababben shugaban kungiyar daliban Hausa na kwalejin ilmi ta Aminu Kano (AKCOE) hadin gwiwa da jami'ar tarayya da ke Dutsin-ma a jihar...

Jami’ar tarayya ta Kashere ta nada sabon magatakarda, Bursar

0
Majalisar gudanarwa ta Jami’ar tarayya ta Kashere a Jihar Gombe ta amince da nadin babban magatakarda da Bursar daga ranar 11 ga Fabrairun 2025. SolaceBase...

Hukumar NUC ta dakatar da amincewa da wasu jami’o’i, ta kuma...

0
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) ta dakatar da amincewa da bayar da lasisi ga jami’o’i masu zaman kansu na tsawon shekara guda...

Hukumar JAMB ta sauya ranar jarrabawar UTME

0
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun kasar nan JAMB ta sanar da ranar Litinin, 3 ga watan Fabrairu a matsayin ranar rubuta jarrabawar UTME...

Jami’ar KWARA ta yi martani kan dakatarwar ilimin shari’a da JAMB...

0
Jami’ar jihar Kwara (KWASU) Melete, ta ce dakatarwar shekara daya da aka  yi na bada gurbin karatu ga daliban shari’a a baya bayan nan...
- Advertisement -