Home Tags Ta’addanci

Tag: Ta’addanci

Daraktocin Hukumar DSS na Shiyyar Arewa Maso Yamma sun hada kai...

0
Daraktocin hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) na shiyyar Arewa maso Yamma sun yi kira da a karfafa yada bayanan sirri da hadin gwiwar...

Tinubu ya amince da karin albashin jami’an Sojin Najeriya

0
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da karin albashi daga kashi 30 zuwa 80 cikin dari ga jami'an Sojin Najeriya, inda kimanin jami'ai 250,000...

Oriire: DSS ta gurfanar da kwamandojin Ansaru 2 da wasu mutum...

0
Hukumar Tsaro ta DSS ta shigar da sabbin kararrakin ta’addanci kan kwamandoji biyu na Ansaru da aka riga aka yanke musu hukunci, da sauran...

Mutanen da ke cin riba daga rashin tsaro ba za su...

0
Wani jami’in soji mai ritaya kuma kwarren masanin tsaro, Aminu Hassan Soja, ya ce akwai mutanen da ke amfana daga rashin tsaro da ya...

Sojoji sun kama mai samar da kayan tallafi ga ‘yan ta’adda,...

0
Rundunar sojin Najeriya Sashe na II na Operation FANSAN YAMMA sun kama wanda ake zargi da samar da kayan tallafi ga kungiyoyin ’yan ta’adda,...

Ta’addanci: Kotun ta yanke wa mahaifiya da ‘yar’uwar shahararren dan bindiga...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Juma’a ta yanke wa mahaifiya da ‘yar’uwar marigayi shahararren dan bindiga Kachallah Ibrahim Battujo hukuncin dauri...

FIFA za ta biya alkalin wasa Omar Artan cikakken kudin gasar...

0
Alkalin wasan kwallon kafa dan kasar Somali Omar Artan zai karbi cikakken kudinsa na gasar cin kofin duniya duk da an hana shi shiga...

Karuwar Rashin Tsaro: Majalisar Shari’a ta bukaci gwamnati ta dauki mataki...

0
Majalisar Koli ta Shari'a a Najeriya (SCSN) ta bayyana fushinta kan ta’azzar rashin tsaro a fadin kasar, inda ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta dauki...

Yanzu-Yanzu: Kotu ta yanke wa ’yan ta’adda hudu da suka kai...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Laraba ta yanke wa mambobin kungiyar ta’addanci ta Al-Shabaab hudu hukuncin kisa ta hanyar rataya ke...

Abu Al-Minuki: Yadda farmakin ya gudana, ba a kashe soja ko...

0
Hedkwatar Tsaron Kasa (DHQ), ta ce babu wani sojan Najeriya da ya rasa ransa a lokacin farmakin da aka kashe kwamandan ‘yan ta‘adda, Abu...
- Advertisement -