Tag: Rivers
Ku dawowa da Jihar Rivers Naira miliyan 300 na karbar bakuncin...
Mai rikon shugabancin jihar Rivers, Vice Admiral Ibok-Etteh Ibas (mai ritaya), ya yi kira ga kungiyar lauyoyi ta Najeriya (NBA) da ta mayar da...
Gamayyar ƙungiyoyin ƙwadago sun yi barazanar ɗaukar mataki kan dokar ta-ɓaci...
Ƙungiyoyin ƙwadago na NLC, TUC da JNC reshen jihar Rivers sun yi barazanar ɗaukar mataki muddin gwamnatin Najeriya ba ta janye dokar-ta-ɓaci a jihar...
Rivers: Gwamnonin PDP za su shigar da ƙara gaban kotun koli...
Gwamnoni a karkashin jam’iyyar PDP sun umurci lauyoyi da su shigar da karar shugaban kasa gaban kotun koli domin kalubalantar ayyana dokar ta-baci a...
Cikin hotuna: Akpabio ya ziyarci Wike a Abuja
Shugaban majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ziyarci ministan babban nirnin tarayya, Nyesom Wike, a ranar Talata, a gidansa da ke Abuja.An bayyana ziyarar a...
Matsayata game da dokar ta ɓaci da aka ayyana a Rivers...
Gwamnan jihar Rivers da aka dakatar Siminalayi Fubara ya ce tun hawansa mulki, ya yi ƙoƙarin kare rayuka da dukiyoyin al'umma da kuma kawo...
Rikicin jihar Rivers: APC ta goyi bayan Tinubu kan ayyana dokar...
Sakataren Jam’iyyar APC na kasa, Ajibola Basiru, ya yi maraba da ayyana dokar ta-baci da shugaba Bola Tinubu ya yi a jihar Rivers.Kamfanin Dillancin...
Babu wani iko a tsarin mulki da ya baka damar tsige...
Kungiyar lauyoyi ta kasa (NBA) ta soki matakin da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi na ayyana dokar ta baci da kuma tsige gwamna...
Gwamnonin PDP sun bijirewa Wike, sun jaddada goyon bayansu ga Fubara...
Gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar PDP sun jaddada matsayinsu na amincewa da Siminalayi Fubara a matsayin shugaban jam’iyyar a jihar Ribas, duk...


















































