Tag: Hajj
Hukumar NAHCON ta amince da yin rijistar aikin Hajji a lokacin...
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON ta amince da lokacin azumin watan Ramadan domin baiwa maniyyata damar yin rijistar aikin hajjin shekarar...
Dalilin da ya sa NAHCON ta zaɓi wani kamfani don yi...
Hukumar alhazai ta kasa (NAHCON) ta bayyana cewa ta zabi wani kamfani da yi hidima ga maniyyata aikin hajjin shekarar 2025 a sakamakon...
Babu wani Maniyyaci da zai rasa aikin Hajjin 2025 saboda soke...
Shugaban hukumar kula da Alhazai ta kasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh, ya ce aikin Hajji na 2025 zai kasance ba tare da matsala ba.
Ya...
Dubban ‘yan Najeriya ka iya rasa zuwa aikin Hajjin 2025 yayin...
Kungiyar manyan jami’an hukumar jin dadin Alhazai ta jihohi har ma da hukumomi sun koka kan cewa dubban maniyyatan Najeriya ba za su iya...
Hukumar NAHCON ta tsawaita rajistar aikin Hajjin 2025
Shugaban hukumar kula da aikin Hajji na kasa (NAHCON) Farfesa Saleh Usman, ya sanar da tsawaita wa’adin rajistar aikin Hajjin 2025 zuwa ranar 10...
NAHCON ta nemi CBN ta cire kashi 2% na kudaden Alhazai
Shugaban hukumar kula da aikin hajji ta ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya roki babban bankin Najeriya (CBN) da ya yi watsi da...
NAHCON ta ware sama da kujerun Hajji 1,500 ga Jihar Jigawa
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta ware guraben hajji 1,518 ga Jihar Jigawa don aikin hajjin 2025.
Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai...

















































