CikinBidiyo: Yadda yara ɗalibai suka jikkata sakamakon fashewar wani abu

BREAKING 678x381 1
BREAKING 678x381 1

An samu fashewar wani abu da sanyin safiyar yau Talata a unguwar Sabon Gari da ke Kano inda ake fargabar wasu sun jikkata.

Wani ganau ya shaida wa Solacebase cewa fashewar ta faru ne a yankin Aba by Court road.

Wata majiya ta ce, wasu yara ƴan makaranta abun ya shafa yayin da fashewar ta afku a kusa da harabar makarantarsu.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here