Amazon zai kori Ma’aikatan sa kimanin dubu 10

Amazon
Amazon

Kamfanin Amazon yana shirin korar kusan ma’aikata 10,000 kamar yadda jaridar New York Times a ranar Litinin domin maye gurbin ma’aikatan da sabuwar babbar fasahar e-commerce behemoth.

Wannan fasaha zata kulada a kalla kashi ɗaya cikin ɗari na jimlar albashin kamfanin, wanda ke da ma’aikata sama da Miliyan 1a duk duniya a ƙarshen Satumba.

Rahoton Jaridar ya ce wuraren da abin ya shafa za su kasance a cikin sashen na’urori na Amazon, sashin tallace-tallace da albarkatun ɗan adam.

Rahoton ya ce adadin ma’aikatan da aka kora na iya canzawa, amma idan har aka tabbatar da hakan, zai kasance zagayen korar mafi girma a tarihin kamfanin mai shekaru 28 da Jeff Bezos ya kafa.

A makonni biyu da suka gabata kamfanin Amazon ya ba da sanarwar dakatar da daukar ma’aikata kuma tuni ma’aikatan sa suka ragu idan aka kwatanta da tsarin a farkon shekara.

A makon da ya gabata, Meta, kamfanin iyayen Facebook, ya sanar da cewa ya dakatar da ayyukan yi 11,000, ko kuma kusan kashi 13 na ma’aikatan sa.

Kamfanin Stripe da app-hailing mota Lyft, a kwanan nan sun ba da rahoton manyan korafe-korafe ayayin da Kamfanin Twitter, wanda Elon Musk ya siya a farkon wannan watan ya kori kusan rabin ma’aikatansa 7,500.

AYI TSOKACI

Please enter your comment!
Please enter your name here